Update: 🚀
mutane da dama suna fuskantar ƙalubale da matsaloli na rejection a cikin kwanakin nan game da swapping da kuma verified na KYC, sashin kimiyya da fasaha na sidra CORETEAM suna aiki tukuru don magance waɗannan matsalolin, kuma an riga an samu ci gaba mai yawa sosai akan matsalar, in Sha Allah Komai ya kusa Zama daidai.

Sidra Team suka ce, "Muna godiya da haƙurinku da goyon bayanku yayin da muke cigaba da aiwatar da gyare-gyare don tabbatar da ingantacciyar gogewa da aminci ga kowa, Za,a raba ƙarin bayanai suna ba da jimawa ba". 🌍✨

C.E.O Ibrahim Fako
Update: 🚀 mutane da dama suna fuskantar ƙalubale da matsaloli na rejection a cikin kwanakin nan game da swapping da kuma verified na KYC, sashin kimiyya da fasaha na sidra CORETEAM suna aiki tukuru don magance waɗannan matsalolin, kuma an riga an samu ci gaba mai yawa sosai akan matsalar, in Sha Allah Komai ya kusa Zama daidai. Sidra Team suka ce, "Muna godiya da haƙurinku da goyon bayanku yayin da muke cigaba da aiwatar da gyare-gyare don tabbatar da ingantacciyar gogewa da aminci ga kowa, Za,a raba ƙarin bayanai suna ba da jimawa ba". 🌍✨ C.E.O Ibrahim Fako
0 Commentaires 0 Parts 531 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa