☘️Ya Ubangiji Kayi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲

🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, daga Annabi S.A.W yace : Duk wanda ya tsaida daren lailatul qadr yana mai imani da neman lada, an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹

Bukhari da Muslim
☘️Ya Ubangiji Kayi Salati Ga Annabi Muhammad S.A.W,Da Iyalan Gidan Annabi Muhammad S.A.W.🤲 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, daga Annabi S.A.W yace : Duk wanda ya tsaida daren lailatul qadr yana mai imani da neman lada, an gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹 Bukhari da Muslim
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 748 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa