đčđčManzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."đčđč
Muslim