🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Aka Ambaceni A Gaban sa, Amma Bai Yimin Salati ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Watan Ramadana Ya Shigo, Kuma Har Ya Fuce Bai Yi Abin da Za'a Gafarta Masa ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Ya Riski Girman Mahaifa sa, Amma Bai Yi musu Abin da Zai Sa Ya Shiga Aljannah Ba."🌹🌹

Tirmizi.
🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Aka Ambaceni A Gaban sa, Amma Bai Yimin Salati ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Watan Ramadana Ya Shigo, Kuma Har Ya Fuce Bai Yi Abin da Za'a Gafarta Masa ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Ya Riski Girman Mahaifa sa, Amma Bai Yi musu Abin da Zai Sa Ya Shiga Aljannah Ba."🌹🌹 Tirmizi.
1 التعليقات 0 المشاركات 617 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa