🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Dukkan Ayyukan Dan Adam,Ana Ninka masa Lada Ninki Goma A Ayyuka Nagari, Har Zuwa Ninki Dari Bakawai, Allah S.W.T Yace : Amma Banda Azumi, Domin Shi Nawane, Kuma Ni Zan Saka Da Shi, Mutum Zai Bar Sha'awarsa Da Abincin sa Saboda Ni,Mai Azumi Yana Da Farin ciki Kala Biyu, Lokacin Shan Ruwa, Da Lokacin Haduwa Da Ubangijin sa, Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Tiraren Almiski Qamshi A Wajan Allah."🌹🌹

Bukhari da Muslim
🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Dukkan Ayyukan Dan Adam,Ana Ninka masa Lada Ninki Goma A Ayyuka Nagari, Har Zuwa Ninki Dari Bakawai, Allah S.W.T Yace : Amma Banda Azumi, Domin Shi Nawane, Kuma Ni Zan Saka Da Shi, Mutum Zai Bar Sha'awarsa Da Abincin sa Saboda Ni,Mai Azumi Yana Da Farin ciki Kala Biyu, Lokacin Shan Ruwa, Da Lokacin Haduwa Da Ubangijin sa, Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Tiraren Almiski Qamshi A Wajan Allah."🌹🌹 Bukhari da Muslim
0 Comments 0 Shares 649 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa