☘️Ya Ubangiji Haqiqa Kai Mai Afuwa Ne Mai Karamci, Kana Son Afuwa, Ka Yimin Afuwa.🤲🏽

🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbaas R.A yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda kai, domin ta zamo tsarki ga mai azumi daga lagawu da batsa, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai, duk wanda ya bayarda ita kafin a tafi sallah, to ya yi kar6a66iyar zakkah, wanda kuma ya bayarda ita bayan anyi sallah, to ya yi sadaka zalla.🌹🌹

Abu Dawud.
☘️Ya Ubangiji Haqiqa Kai Mai Afuwa Ne Mai Karamci, Kana Son Afuwa, Ka Yimin Afuwa.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbaas R.A yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda kai, domin ta zamo tsarki ga mai azumi daga lagawu da batsa, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai, duk wanda ya bayarda ita kafin a tafi sallah, to ya yi kar6a66iyar zakkah, wanda kuma ya bayarda ita bayan anyi sallah, to ya yi sadaka zalla.🌹🌹 Abu Dawud.
0 Comments 0 Shares 192 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa