MANZON ALLAH (ﷺ) YACE: IDAN KUKA JI CARAR ZAKARA TO KU ROKI ALLAH DAGA FALALARSA, DOMIN HAKIKA YAGA MALA'IKU NE.

SAHIHUL BUKHARI.

KARIN BAYANI
NADAGA CIKIN WURAREN DA AKE SO MUSULMI YA RIKA ADDU'A HAR DA LOKACIN DA ZAKARA YAKE CARA DOMIN MALA'IKU SUNA WAJEN KUMA IDAN KAYI ADDU'A SUKACE AMEEN TO ALLAH ZAI KARBA SABODA SU TSARKAKAKKU NE BASA SABON ALLAH, SABODA HAKA MU KOYAMA KANNEN MU DA YA'YANMU DA IYALAN MU DOMIN DACEWA DA FALALAR DAKE CIKIN WANNAN HADISIN.

ALLAH YA DATAR DAMU.
MANZON ALLAH (ﷺ) YACE: IDAN KUKA JI CARAR ZAKARA TO KU ROKI ALLAH DAGA FALALARSA, DOMIN HAKIKA YAGA MALA'IKU NE. SAHIHUL BUKHARI. KARIN BAYANI NADAGA CIKIN WURAREN DA AKE SO MUSULMI YA RIKA ADDU'A HAR DA LOKACIN DA ZAKARA YAKE CARA DOMIN MALA'IKU SUNA WAJEN KUMA IDAN KAYI ADDU'A SUKACE AMEEN TO ALLAH ZAI KARBA SABODA SU TSARKAKAKKU NE BASA SABON ALLAH, SABODA HAKA MU KOYAMA KANNEN MU DA YA'YANMU DA IYALAN MU DOMIN DACEWA DA FALALAR DAKE CIKIN WANNAN HADISIN. ALLAH YA DATAR DAMU.
0 Comments 0 Shares 208 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa