_đŸŒčđŸŒčAn Kar6o Daga Abul Yusr R.A Yace :"Ma'aiki S.A.W Ya Kasance Yana Yin Addu'a Da Cewa :" Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Rushewa, Ina Neman Tsarinka Daga Kai-kawo, Ina Neman Tsarinka Daga Nitsewa A Cikin Ruwa,Da Gobara, Da Tsufa, Ina Neman Tsarinka Daga Janyewar Hankalin Shaidan Akaina Lokacin Mutuwa, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa Yayin Juya Baya A Wajan Yaqi Domin Tafarkinka, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa A Sanadiyyar Cizon Maciji.đŸŒčđŸŒč_

Abu Dawud
_đŸŒčđŸŒčAn Kar6o Daga Abul Yusr R.A Yace :"Ma'aiki S.A.W Ya Kasance Yana Yin Addu'a Da Cewa :" Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Rushewa, Ina Neman Tsarinka Daga Kai-kawo, Ina Neman Tsarinka Daga Nitsewa A Cikin Ruwa,Da Gobara, Da Tsufa, Ina Neman Tsarinka Daga Janyewar Hankalin Shaidan Akaina Lokacin Mutuwa, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa Yayin Juya Baya A Wajan Yaqi Domin Tafarkinka, Ina Neman Tsarinka Daga Mutuwa A Sanadiyyar Cizon Maciji.đŸŒčđŸŒč_ Abu Dawud
0 Commentaires 0 Parts 209 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa