🌹🌹An Kar6o Daga Abu Hurairah R.A Yace :"Manzon Allah S.A.W Bai Ta6a Aibata Wani Abinci Ba Ko Da Sau Daya, Idan Ya Birgeshi Sai Ya Ci, Idan Kuma Bai Birgeshiba, Sai Ya Barshi."🌹🌹
Bukhari da Muslim