đŸ„˜Tilawar Alqur'ani Da Yawaita Azumi.📙

đŸŒčđŸŒčAn Kar6o Daga Abdillahi Bn Amr R.A Yace : "Azumi Da Alqur'ani Za Su Yi Ceto Ga Ma'abotansu A Ranar Alqiyama, Azumi Zai Ce Ya Ubangiji, Na Hanashi Cin Abinci Da Abubuwan Sha'awa Da Rana, Ka Bani Cetonsa, Al'qur'ani Zai Ce : Na Hanashi Bacci Da Daddare Ka Bani Cetonsa,Sai Yace : Sai A Basu Ceton."đŸŒčđŸŒč

Ahmad Ya Rawaito,Albany Ya Inganta
đŸ„˜Tilawar Alqur'ani Da Yawaita Azumi.📙 đŸŒčđŸŒčAn Kar6o Daga Abdillahi Bn Amr R.A Yace : "Azumi Da Alqur'ani Za Su Yi Ceto Ga Ma'abotansu A Ranar Alqiyama, Azumi Zai Ce Ya Ubangiji, Na Hanashi Cin Abinci Da Abubuwan Sha'awa Da Rana, Ka Bani Cetonsa, Al'qur'ani Zai Ce : Na Hanashi Bacci Da Daddare Ka Bani Cetonsa,Sai Yace : Sai A Basu Ceton."đŸŒčđŸŒč Ahmad Ya Rawaito,Albany Ya Inganta
0 Commentaires 0 Parts 375 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa