đŸŒčđŸŒčManzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."đŸŒčđŸŒč

Muslim

âžĄïžSaboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
đŸŒčđŸŒčManzon Allah S.A.W Yace :"Bashin Bakin Mai Azumi, Ya Fi Turaren Miski Dadi A Wajan Allah."đŸŒčđŸŒč Muslim âžĄïžSaboda Azumi Ya Zama Wani Sirri Ne Tsakanin Allah Da Bawansa A Duniya, Allah Zai Bayyanar da Shi A Lahira, Domin Mutum Yasami Shuhura A Dalilin Azumin sa, Masu Azumi Za'a Sansu Da Yin Azumi Tsakanin Mutane A Ranar Lahira, Saboda Yinsa Da Suke A Boye Anan Duniya
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 910 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa