☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.🤲🏽

🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.🌹🌹

Bukhari da Muslim
☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.🤲🏽 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
Love
2
0 Commentaires 0 Parts 976 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa