đčđčManzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya bawa mai yin azumi abin buda baka, yanada kwatankwacin ladan mai azumin, ba kuma tare da an ragi ladan mai yin azumin da komai ba.đčđč
Tirmizy