*✋𝙒𝘼𝙎𝙄𝙔𝙔𝘼𝙍 𝘽𝘼𝙉𝙆𝙒𝘼𝙉𝘼🤚*
*mu guji dukkan abinda zai kawo mana saba ni,ko batawa,murika aikata abinda zai kusanta mu da juna yasa muso juna,*

*yan-uwana masu daraja muddin mukayi wannan, muka kiyaye wadannan hakkoki to shakka babu andena samu husuma a tsakanimu da junanmu, kuma lalle zaman lafiya dakwanciyar hankali masu dorewa zasu tabbata acikinmu*

_*Allah yasa mu kiyaye.🤲*_
*✋𝙒𝘼𝙎𝙄𝙔𝙔𝘼𝙍 𝘽𝘼𝙉𝙆𝙒𝘼𝙉𝘼🤚* *mu guji dukkan abinda zai kawo mana saba ni,ko batawa,murika aikata abinda zai kusanta mu da juna yasa muso juna,* *yan-uwana masu daraja muddin mukayi wannan, muka kiyaye wadannan hakkoki to shakka babu andena samu husuma a tsakanimu da junanmu, kuma lalle zaman lafiya dakwanciyar hankali masu dorewa zasu tabbata acikinmu* _*Allah yasa mu kiyaye.🤲*_
0 التعليقات 0 المشاركات 725 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa