Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu đž
Safiya ta waye, Alhamis ta zo — rana mai daraja.
Mu tuna cewa Musulunci ya gina rayuwa bisa tsarki da iyaka.
đč Babu soyayya tsakanin namiji da mace kafin aure.
đč Duk abin da zai kai ga haram, shima haram ne.
đč Soyayya ta gaskiya tana fara ne bayan aure, a cikin halal.
Ya samari da ’yan mata, kada mu watsar da koyarwar addini don bin son zuciya.
Abin da Allah Ya tsara shi ne mafi alheri, ko da zuciya ba ta so a farkon lokaci.
Mu fara wannan safiya da:
Tsarkin zuciya
Kiyaye ido da harshe
Neman halal da tawakkali
Allah Ya albarkaci wannan safiyar Alhamis,
Ya shiryar da zukatanmu, Ya kare mu daga fitina, Ya ba mu aure nagari. Ameen đ€Č