*☘️Ya Ubangiji Ka Taimakemu Akan Ambatonka, Da Yimaka Godiya, Da Kyautata Bautarka.🤲*

_🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, Daga Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda bai bar yin zancen qire ba, da kuma yin aiki da shi, to fa Allah ba ya buqatar ya bar abincinsa da abin shansa.🌹🌹_

Bukhari.
0 Comments 1 Shares 98 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa