Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya kira ga ʼyan Najeriya su riƙa gode wa Shugaba Tinubu kan ƙoƙarin da ya yi, duba da yanayin da ƙasar ke ciki lokacin da ya hau mulki.

Ya kuma bayyana ƙwarin gwiwar cewa APC za ta lashe zaɓen 2027.
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya kira ga ʼyan Najeriya su riƙa gode wa Shugaba Tinubu kan ƙoƙarin da ya yi, duba da yanayin da ƙasar ke ciki lokacin da ya hau mulki. Ya kuma bayyana ƙwarin gwiwar cewa APC za ta lashe zaɓen 2027.
likes
1
0 Comments 0 Shares 67 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa