*Kada ka taɓa wasa da Sallah akan lokacinta.*
Wallahi, ya fi maka alheri ka rasa komai a cikin wannan duniya fiye da ka bar Sallah guda ɗaya ta wuce maka akan lokacinta.
Jinkirta Sallah ba tare da uzuri ba babban zunubi ne wanda zai iya ja mutum zuwa wutar Jahannama cikin sauƙi.
Allah Ya tsare mu daga sakaci da Sallah, Ya sa mu kasance cikin masu tsayawa da ita a kan lokaci.