• SHAIƊAN MAƘIYI NE GA ƊAN'ADAM

    Abu Musa Al-Ash'ary رضي الله عنه ya ce: Annabi صلي الله عليه وسلم ya ce: "Duk sanda garin Allah ya waye Iblis yana baza rudunarsa yana ce musu: Duk wanda ya ɓatar da wani Musulmi to zan naɗa masa kambin sarauta. Sai wani ya fita ya dawo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya saki matarsa. Sai Iblis ya ce: Ba jimawa zai sake wani auren. Sai kuma ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya ɓata da iyayensa. Sai Iblis ya ce: Ai ba da jimawa ba zai dawo ya sasanta da su ya ci gaba da yi musu biyayya. Sai kuma wani ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya yi zina. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Wani kuma sai ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya kashe rai. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Sai ya naɗa masa kambin sarauta. Ibn Hibban: 6186

    ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin cika burinsa da ya yi alƙawari na batar da ɗan'adam

    ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin hallaka ɗan'adam da ɓata masa rayuwa ta duniya da lahira

    ◼️Shaiɗan maƙiyi ne mabayyani ga ɗan'adam, wajibi ne Musulmi ya nemi tsari daga fitintinunsa ta hanyar biyayya ga Allah da Manzonsa, da yawaita azkar.
    SHAIƊAN MAƘIYI NE GA ƊAN'ADAM Abu Musa Al-Ash'ary رضي الله عنه ya ce: Annabi صلي الله عليه وسلم ya ce: "Duk sanda garin Allah ya waye Iblis yana baza rudunarsa yana ce musu: Duk wanda ya ɓatar da wani Musulmi to zan naɗa masa kambin sarauta. Sai wani ya fita ya dawo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya saki matarsa. Sai Iblis ya ce: Ba jimawa zai sake wani auren. Sai kuma ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya ɓata da iyayensa. Sai Iblis ya ce: Ai ba da jimawa ba zai dawo ya sasanta da su ya ci gaba da yi musu biyayya. Sai kuma wani ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya yi zina. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Wani kuma sai ya zo ya ce: Ban ƙyale shi ba har sai da na ga ya kashe rai. Sai Iblis ya ce: Babu kamarka. Sai ya naɗa masa kambin sarauta. Ibn Hibban: 6186 ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin cika burinsa da ya yi alƙawari na batar da ɗan'adam ◼️Shaiɗan yana bin hanyoyin hallaka ɗan'adam da ɓata masa rayuwa ta duniya da lahira ◼️Shaiɗan maƙiyi ne mabayyani ga ɗan'adam, wajibi ne Musulmi ya nemi tsari daga fitintinunsa ta hanyar biyayya ga Allah da Manzonsa, da yawaita azkar.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 481 Views 0 Reviews
  • General Awareness 🚀 Discover Zoomer.africa
    A new digital platform built for Africans to connect, grow, and earn.
    👉 Join early. Be part of the future.
    #StarAcademy #ปิดกล้องนทีร้อยเล่ห์ #CocoCrush #AFCON2025 #sasa #TikTok #PerthSanta #Trump #CHANELFineJewelry
    General Awareness 🚀 Discover Zoomer.africa A new digital platform built for Africans to connect, grow, and earn. 👉 Join early. Be part of the future. #StarAcademy #ปิดกล้องนทีร้อยเล่ห์ #CocoCrush #AFCON2025 #sasa #TikTok #PerthSanta #Trump #CHANELFineJewelry
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 7K Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa