• *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADAN🟤*

    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya baiwa mai yin azumi abin yin buda baki, to yana da kwatankwacin ladansu, ba kuma tare da an ragi nasu ladan da komai ba.🌹🌹_
    *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADAN🟤* _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya baiwa mai yin azumi abin yin buda baki, to yana da kwatankwacin ladansu, ba kuma tare da an ragi nasu ladan da komai ba.🌹🌹_
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 122 Vue 0 Avis
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸
    1️⃣4️⃣

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Salloli guda biyar, da juma'a izuwa wata juma'ar, da ramadan izuwa wani ramadan din, masu kankare laifukanda ke tsakaninsu ne, in an nisanci manyan laifuka.🌹🌹

    Muslim
    🔸HADISINMU NA YAU🔸 1️⃣4️⃣ 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Salloli guda biyar, da juma'a izuwa wata juma'ar, da ramadan izuwa wani ramadan din, masu kankare laifukanda ke tsakaninsu ne, in an nisanci manyan laifuka.🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 118 Vue 0 Avis
  • *☘️Ya Ubangiji Ka Cigaba Da Rayani, Mutuqar Dai rayuwar6 Tana Dauke Da Alkhairi A Tare Da Ni🤲*

    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya mutu ana binsa azumi, to maciyin gadonsa sai ya rama masa.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    *☘️Ya Ubangiji Ka Cigaba Da Rayani, Mutuqar Dai rayuwar6 Tana Dauke Da Alkhairi A Tare Da Ni🤲* _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya mutu ana binsa azumi, to maciyin gadonsa sai ya rama masa.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 131 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa sadaka tana bishewa masu yinta zafin kabari, kuma haqiqa mumini yana shiga qarqashin inuwar sadakarsa a ranar alqiyama.🌹🌹_

    Dabarany.
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa sadaka tana bishewa masu yinta zafin kabari, kuma haqiqa mumini yana shiga qarqashin inuwar sadakarsa a ranar alqiyama.🌹🌹_ Dabarany.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 118 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa sadaka tana bishewa masu yinta zafin kabari, kuma haqiqa mumini yana shiga qarqashin inuwar sadakarsa a ranar alqiyama.🌹🌹_

    Dabarany.
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa sadaka tana bishewa masu yinta zafin kabari, kuma haqiqa mumini yana shiga qarqashin inuwar sadakarsa a ranar alqiyama.🌹🌹_ Dabarany.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 114 Vue 0 Avis
  • 🔸HADISINMU YAU🔸
    1️⃣3️⃣

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Azumi da Alqur'ani za su yi ceto ga bawa ranar alqiyama, Azumi zai ce : ya ubangijina, na hanashi cin abinci da abubuwan sha'awa da rana,ka bani cetonsa, Alqur'ani ma zai ce : na hanashi bacci da daddare, ka bani cetonsa,sai yace : sai a basu ceton su yi.🌹🌹

    Ahmad ya rawaito,Albany ya inganta
    🔸HADISINMU YAU🔸 1️⃣3️⃣ 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Azumi da Alqur'ani za su yi ceto ga bawa ranar alqiyama, Azumi zai ce : ya ubangijina, na hanashi cin abinci da abubuwan sha'awa da rana,ka bani cetonsa, Alqur'ani ma zai ce : na hanashi bacci da daddare, ka bani cetonsa,sai yace : sai a basu ceton su yi.🌹🌹 Ahmad ya rawaito,Albany ya inganta
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 116 Vue 0 Avis
  • *☘️Ya Ubangiji Ka Sanya Mana Kyauta Ta Sanyin Idanuwa Daga Cikin Matayenmu Da Zurriyyarmu, Ka Sanya Mu Zama Jagorori Ga Masu Tsoron Allah.🤲*

    _🌹🌹An kar6o daga Umar bn Khaddaab R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Idan dare ya 6ullo ta nan, yini kuma ya juya baya ta nan, rana ta fadi, haqiqa mai yin azumi ya yi buda baki.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    *☘️Ya Ubangiji Ka Sanya Mana Kyauta Ta Sanyin Idanuwa Daga Cikin Matayenmu Da Zurriyyarmu, Ka Sanya Mu Zama Jagorori Ga Masu Tsoron Allah.🤲* _🌹🌹An kar6o daga Umar bn Khaddaab R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Idan dare ya 6ullo ta nan, yini kuma ya juya baya ta nan, rana ta fadi, haqiqa mai yin azumi ya yi buda baki.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    0 Commentaires 0 Parts 116 Vue 0 Avis
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸
    1️⃣2️⃣

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa a cikin aljannah akwai wata qofa da ake kira Arrayyan, ta cikinta masu azumi za su shiga aljannah a ranar alqiyama, babu wanda zai shiga ta wannan qofar idan ba su ba, sai ace : ina masu azumi ? Sai kuwa su shiga ta ciki, idan na qarshe ya shiga sai a rufe, sabida babu wanda zai qara shiga tanan.🌹🌹

    Muslim
    🔸HADISINMU NA YAU🔸 1️⃣2️⃣ 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa a cikin aljannah akwai wata qofa da ake kira Arrayyan, ta cikinta masu azumi za su shiga aljannah a ranar alqiyama, babu wanda zai shiga ta wannan qofar idan ba su ba, sai ace : ina masu azumi ? Sai kuwa su shiga ta ciki, idan na qarshe ya shiga sai a rufe, sabida babu wanda zai qara shiga tanan.🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 120 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Azumi garkuwa ne daga shiga wuta, kamardai garkuwar dayanku ta yaqi.🌹🌹_

    Ibn Majah.
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Azumi garkuwa ne daga shiga wuta, kamardai garkuwar dayanku ta yaqi.🌹🌹_ Ibn Majah.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 111 Vue 0 Avis
  • *☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Shiriya, Da Taqawa, Da Kamewa, Da Wadatuwa🤲*

    _🌹🌹An kar6o daga Zaid bn Khalidil Juhany R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya baiwa mai yin azumi abin yin buda baki, to yana da kwatankwacin ladansu, ba kuma tare da an ragi nasu ladan da komai ba.🌹🌹_

    Ibn Majah.
    *☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Shiriya, Da Taqawa, Da Kamewa, Da Wadatuwa🤲* _🌹🌹An kar6o daga Zaid bn Khalidil Juhany R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya baiwa mai yin azumi abin yin buda baki, to yana da kwatankwacin ladansu, ba kuma tare da an ragi nasu ladan da komai ba.🌹🌹_ Ibn Majah.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 114 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa