• *☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Duk Wani Alkhairi Wanda Taskarsa Take Hannunka🤲*

    _🌹🌹An kar6o daga Nana Hafsah, Matar M'aiki S.A.W tace : Haqiqa Annabi S.A.W yace : Duk wanda bai qulla niyyar yin azumiba kafin 6ullowar alfijir, to bashida azumi.🌹🌹_

    Abu Dawud.
    *☘️Ya Ubangiji Ina Roqonka Duk Wani Alkhairi Wanda Taskarsa Take Hannunka🤲* _🌹🌹An kar6o daga Nana Hafsah, Matar M'aiki S.A.W tace : Haqiqa Annabi S.A.W yace : Duk wanda bai qulla niyyar yin azumiba kafin 6ullowar alfijir, to bashida azumi.🌹🌹_ Abu Dawud.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 154 Views 0 Reviews
  • *🟤HADISIN RAMADAN🟤*

    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace :Idan watan ramadana ya shigo,ana bude qofofin aljannah, ana rufe qofofin jahannama, ana daure shaidanu.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    *🟤HADISIN RAMADAN🟤* _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace :Idan watan ramadana ya shigo,ana bude qofofin aljannah, ana rufe qofofin jahannama, ana daure shaidanu.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    Love
    3
    0 Comments 0 Shares 577 Views 0 Reviews
  • *☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Talauci Da Qaranta Da Tozarta, Ina Neman Tsarinka Daga Nayi Zalinci Ko Ni A Zalinceni.🤲*

    _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹_

    Bukhari da Mulim
    *☘️Ya Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Talauci Da Qaranta Da Tozarta, Ina Neman Tsarinka Daga Nayi Zalinci Ko Ni A Zalinceni.🤲* _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹_ Bukhari da Mulim
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 163 Views 0 Reviews
  • *🟤SALLAR TARAWIHI🟤*

    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya tsaya tare da liman har yayi sallama, zaa rubuta masa ladan tsayuwar dare duka.🌹🌹_

    Tirmizy
    *🟤SALLAR TARAWIHI🟤* _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya tsaya tare da liman har yayi sallama, zaa rubuta masa ladan tsayuwar dare duka.🌹🌹_ Tirmizy
    0 Comments 0 Shares 208 Views 0 Reviews
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸
    1️⃣


    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Watan Ramadana ya zo muku, wata mai Albarka, Allah ya wajabta muku azumtarsa, ana bude qofofin aljannah a cikinsa, ana rufe qofofin wuta a cikinsa,ana daure futunannun shaidanu a cikinsa, a cikinsa akwai wani dare, wanda ya fi darare dubu alkhairi, duk wanda aka haramtawa alkhairin wannan dare ya yi asara.🌹🌹

    Annasa'iyyu.
    🔸HADISINMU NA YAU🔸 1️⃣ 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Watan Ramadana ya zo muku, wata mai Albarka, Allah ya wajabta muku azumtarsa, ana bude qofofin aljannah a cikinsa, ana rufe qofofin wuta a cikinsa,ana daure futunannun shaidanu a cikinsa, a cikinsa akwai wani dare, wanda ya fi darare dubu alkhairi, duk wanda aka haramtawa alkhairin wannan dare ya yi asara.🌹🌹 Annasa'iyyu.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 203 Views 0 Reviews
  • ☘️Ya Ubangiji ka bani hikima wadda duk wanda aka bawa ita haqiqa an bashi alkhairi mai yawa.🤲

    🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹

    Bukhari da Mulim
    ☘️Ya Ubangiji ka bani hikima wadda duk wanda aka bawa ita haqiqa an bashi alkhairi mai yawa.🤲 🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya azumci ramadan yana mai imani da neman lada, zaa gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa.🌹🌹 Bukhari da Mulim
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 199 Views 0 Reviews
  • 🌙 Ramadan 2026 🌙

    Ya Allah…
    Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka ɗaukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buɗe ƙofofin rahama, Ka rufe ƙofofin wuta.

    Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso.
    Da yawa daga cikin waɗanda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta.

    Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu.
    Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada.
    Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma.
    Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram.

    Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ﷺ.

    Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin ƙiyama.
    Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta.

    Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haɗa zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa.

    Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu.
    Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa.

    🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin.
    🌙 Ramadan 2026 🌙 Ya Allah… Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka ɗaukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buɗe ƙofofin rahama, Ka rufe ƙofofin wuta. Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso. Da yawa daga cikin waɗanda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta. Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu. Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada. Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma. Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram. Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ﷺ. Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin ƙiyama. Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta. Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haɗa zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa. Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu. Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa. 🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 199 Views 0 Reviews
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa Allah S.W.T yace : Idan na jarabci bawana da rasa masoyansa guda biyu (idanuwansa) sai yayi haquri, zan maye masa gurbinsu da aljannah.🌹🌹_

    Bukhari
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa Allah S.W.T yace : Idan na jarabci bawana da rasa masoyansa guda biyu (idanuwansa) sai yayi haquri, zan maye masa gurbinsu da aljannah.🌹🌹_ Bukhari
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 209 Views 0 Reviews
  • Available Whatsapp
    Available Whatsapp
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 195 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    1 Comments 0 Shares 199 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa