• *BARKA DA SHAN RUWA*

    Alhamdulillah, muna yiwa Allah godiya da Ya ba mu ikon kammala azumin yau lafiya.

    Muna kuma addu'ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Ya amsa addu’o’inmu, Ya sanya mu cikin bayinSa masu samun rahama da gafara.

    Ya Allah, Ka sa azuminmu ya zama kariya daga wuta, Ka tsarkake zukatanmu, Ka yalwata arzikinmu, Ka ba mu ikon ci gaba da kyawawan ayyuka har ƙarshen Ramadan.

    Allah Ya maimaita mana wannan lokaci mai alheri da albarka. 🤲

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *BARKA DA SHAN RUWA* Alhamdulillah, muna yiwa Allah godiya da Ya ba mu ikon kammala azumin yau lafiya. Muna kuma addu'ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana zunubanmu, Ya amsa addu’o’inmu, Ya sanya mu cikin bayinSa masu samun rahama da gafara. Ya Allah, Ka sa azuminmu ya zama kariya daga wuta, Ka tsarkake zukatanmu, Ka yalwata arzikinmu, Ka ba mu ikon ci gaba da kyawawan ayyuka har ƙarshen Ramadan. Allah Ya maimaita mana wannan lokaci mai alheri da albarka. 🤲 `Mustapha Salisu`✍🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 126 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Assalamu Alaikum*

    Ina maku fatan alkhairi da fatan gamawa da duniya lafiya.

    "Ya Allah, kasa mu yi rayuwa inda ba zamu cutar da kowanne daga cikin halittarka ba🤲🏼.

    Ya Ubangiji, kasa mu kasance abin tunawa da alfahari ga duk wanda ya san mu munyi rayuwa tare da shi.

    Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *Assalamu Alaikum* Ina maku fatan alkhairi da fatan gamawa da duniya lafiya. "Ya Allah, kasa mu yi rayuwa inda ba zamu cutar da kowanne daga cikin halittarka ba🤲🏼. Ya Ubangiji, kasa mu kasance abin tunawa da alfahari ga duk wanda ya san mu munyi rayuwa tare da shi. Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼 `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 127 المشاهدات 0 التقييمات
  • Ya Allah, ka sa in yi rayuwa inda ba zan cutar da kowanne daga cikin halittarka ba.

    Ya Ubangiji, ka sa in kasance abin tunawa da alfahari ga duk wanda ya san ni nayi rayuwa tare da shi. Amin🤲

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Ya Allah, ka sa in yi rayuwa inda ba zan cutar da kowanne daga cikin halittarka ba. Ya Ubangiji, ka sa in kasance abin tunawa da alfahari ga duk wanda ya san ni nayi rayuwa tare da shi. Amin🤲 `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 129 المشاهدات 0 التقييمات
  • Ka yi Addu’a amma ba a amsa yadda ka so ba, daga baya ka gane cewa abin da ka nema da ya zo, da zai cutar da kai luɗufi ne cikin ƙin amsawar,

    Ka yi asara ka rasa komai, amma Allah ya bar maka abin da ya fi muhimmanci, imani, lafiya, ko natsuwar zuciya wannan ma luɗufi ne.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Ka yi Addu’a amma ba a amsa yadda ka so ba, daga baya ka gane cewa abin da ka nema da ya zo, da zai cutar da kai luɗufi ne cikin ƙin amsawar, Ka yi asara ka rasa komai, amma Allah ya bar maka abin da ya fi muhimmanci, imani, lafiya, ko natsuwar zuciya wannan ma luɗufi ne. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 127 المشاهدات 0 التقييمات
  • Ya Allah, a wannan wata mai albarka, muna miƙa maka dukkan buƙatun ‘yan uwanmu.

    Duk wanda yake cikin damuwa, Ka sauƙaƙa masa. Duk mai neman lafiya, Ka ba shi cikakkiyar waraka.

    Duk mai neman aure na gari, Ka haɗa shi da wanda ya fi masa alheri.

    Duk mai neman arziki, Ka buɗe masa ƙofofin rahama da wadata.

    Ya Allah Ka amsa musu, Ka mayar da hawayensu farin ciki, Ka cika musu burinsu idan alheri ne a gare su duniya da lahira.

    Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼

    `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.`

    *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.*

    _Allah yabamu iko ameen 🤲🏼_
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Ya Allah, a wannan wata mai albarka, muna miƙa maka dukkan buƙatun ‘yan uwanmu. Duk wanda yake cikin damuwa, Ka sauƙaƙa masa. Duk mai neman lafiya, Ka ba shi cikakkiyar waraka. Duk mai neman aure na gari, Ka haɗa shi da wanda ya fi masa alheri. Duk mai neman arziki, Ka buɗe masa ƙofofin rahama da wadata. Ya Allah Ka amsa musu, Ka mayar da hawayensu farin ciki, Ka cika musu burinsu idan alheri ne a gare su duniya da lahira. Ameen Ya Hayyu Ya Qaiyum 🤲🏼 `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.` *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.* _Allah yabamu iko ameen 🤲🏼_ `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 130 المشاهدات 0 التقييمات
  • *SAHUR*

    Manzon Allah(ﷺ) ya ce: "Lallai banbancin azumin mu da na ma'abota littafi, yin sahur". Muslim

    "Ku yi sahur, domin akwai albarka a cikin sahur". Bukhary da Muslim

    Lokacin yin sahur lokaci ne mai tsada, don haka a yawaita Istigfari a ribaci wannan lokaci.

    Kar a manta da Azkar din safiya bayan an idar da sallar asubahi.

    `Mustapha Salisu` ✍🏼
    *SAHUR* Manzon Allah(ﷺ) ya ce: "Lallai banbancin azumin mu da na ma'abota littafi, yin sahur". Muslim "Ku yi sahur, domin akwai albarka a cikin sahur". Bukhary da Muslim Lokacin yin sahur lokaci ne mai tsada, don haka a yawaita Istigfari a ribaci wannan lokaci. Kar a manta da Azkar din safiya bayan an idar da sallar asubahi. `Mustapha Salisu` ✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 130 المشاهدات 0 التقييمات
  • Shiru ya fi maganar banza 😞 Aduk lokacin da bakada abun cewa wanda zai Amfaneka duniya da lahira... To ka zama kurma. Domin ka sani duk iya surutun da zakayi... Ana qidaya maka shine.. Kuma sai An maka hisabi akan komai.

    Karda mu yawaita surutu, domin ba dabi'a bace mai kyau! Karda mu yawaita bada labari domin wannan sifface ta maqaryata!

    Mu dinga kulawa da zancen mu kafin mu furta. Domin iya halshenka ya isa ya kaika wuta😞

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Shiru ya fi maganar banza 😞 Aduk lokacin da bakada abun cewa wanda zai Amfaneka duniya da lahira... To ka zama kurma. Domin ka sani duk iya surutun da zakayi... Ana qidaya maka shine.. Kuma sai An maka hisabi akan komai. Karda mu yawaita surutu, domin ba dabi'a bace mai kyau! Karda mu yawaita bada labari domin wannan sifface ta maqaryata! Mu dinga kulawa da zancen mu kafin mu furta. Domin iya halshenka ya isa ya kaika wuta😞 `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 120 المشاهدات 0 التقييمات
  • `SALLAR DARE`

    Kayi hakuri da bacci na dan lokaci katashi kayi sallah cikin dare idan kabeyi bacci wallahi zai hana ka ibada acikin dare

    Allah yasa mu cikin masu tsayuwar dare amin.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    `SALLAR DARE` Kayi hakuri da bacci na dan lokaci katashi kayi sallah cikin dare idan kabeyi bacci wallahi zai hana ka ibada acikin dare Allah yasa mu cikin masu tsayuwar dare amin. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 129 المشاهدات 0 التقييمات
  • A yau, duniya na buƙatar masu gaskiya fiye da kowane lokaci.

    Al’umma ba za ta gyaru ba sai an koma kan gaskiya a magana, a aiki, da mu’amala.

    Idan kowa ya ɗauki gaskiya a matsayin hanya, to adalci zai yawaita, amana za ta dawo, zaman lafiya kuma zai ƙarfafa.

    Don haka, ya kai mai karatu, ka tsaya da gaskiya ko da ta yi maka wuya.

    Kada ka sayar da ita saboda abin duniya ko yardar mutane.

    Ka sani cewa gaskiya ita ce hanyar tsira, kuma albarka tana cikin ta.

    Duk wahalar da za ka sha a kanta, Allah yana ganin ka, yana tare da kai, kuma lada na gaskiya yana nan a wurinsa.

    Allah ka sanya mu cikin masu gaskiya. Ameen ya Allah.

    `Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa`
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    A yau, duniya na buƙatar masu gaskiya fiye da kowane lokaci. Al’umma ba za ta gyaru ba sai an koma kan gaskiya a magana, a aiki, da mu’amala. Idan kowa ya ɗauki gaskiya a matsayin hanya, to adalci zai yawaita, amana za ta dawo, zaman lafiya kuma zai ƙarfafa. Don haka, ya kai mai karatu, ka tsaya da gaskiya ko da ta yi maka wuya. Kada ka sayar da ita saboda abin duniya ko yardar mutane. Ka sani cewa gaskiya ita ce hanyar tsira, kuma albarka tana cikin ta. Duk wahalar da za ka sha a kanta, Allah yana ganin ka, yana tare da kai, kuma lada na gaskiya yana nan a wurinsa. Allah ka sanya mu cikin masu gaskiya. Ameen ya Allah. `Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa` 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE* `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 123 المشاهدات 0 التقييمات
  • Kada kawai mu rika cin abinci tare da hira a tsakaninmu ba.

    Mu yawaita *istigfari* da addu’a, domin ana karɓar addu’a a lokacin buɗe baki.

    Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya saka mu cikin ƴantattun bayinsa na gari, Ya gafarta mana kura-kuranmu. 🤲

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    Kada kawai mu rika cin abinci tare da hira a tsakaninmu ba. Mu yawaita *istigfari* da addu’a, domin ana karɓar addu’a a lokacin buɗe baki. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya saka mu cikin ƴantattun bayinsa na gari, Ya gafarta mana kura-kuranmu. 🤲 `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 120 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa