• `SURATUL BAKARA (2:185)`

    Watan Ramadan Ne Aka Saukar Da Alkur Ani A Cikinsa Shiriyaa Ce ga Mutane Kur Ani 2185

    Wannan Aya Tana Bayyana Darajar Watan Ramadan Da Cewa Acikin Sa Aka Saukar Da Alkur Ani Mai girma

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    `SURATUL BAKARA (2:185)` Watan Ramadan Ne Aka Saukar Da Alkur Ani A Cikinsa Shiriyaa Ce ga Mutane Kur Ani 2185 Wannan Aya Tana Bayyana Darajar Watan Ramadan Da Cewa Acikin Sa Aka Saukar Da Alkur Ani Mai girma `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 120 Vue 0 Avis
  • *MUYI TAIMAKO A RAMADAN.*

    Akwai da yawa waɗanda suke da buƙatar taimakon abin da za suci da iyalansu, wasu ma abin buɗa-baki idan sun kai azumi wahala yake yi musu. Ka daure ka taimaki bayin Allah makusantanka da kasan suna buƙatar taimako, kaima sai Allah ya sake taimaka maka ta inda bakayi zato ba. haƙiƙa taimako yana daga cikin abin da ke sawa Allah yaso bawansa"
    -
    "Ka taimaki na ƙasa dakai da ɗan abin da zai faranta masa rai a cikin wannan wata na ramadana mai albarka, ɗan abinci ne ko ɗan kuɗin cefanen da zai rage masa raɗaɗi idan yasha ruwa, haƙiƙa za ka sami lada a gurin Allah maɗaukakin sarki"
    -
    "Kada ka raina ɗan abin da za ka bayar a matsayin taimako, wataƙila shi wanda za ka bawa ɗin kallon babba yake yi masa, wataƙila ƙila idan ka tsarkake niyyarka wajen bayarwar sai Allah ya kalleshi a matsayin babba kuma yayi maka babban sakamako dominsa.

    *Wanda bai samu damar taimakawa ba, Allah Ya ba shi ikon taimakawa.*

    _Ga masu son bada gudummawa._

    Account Number: 7013349737

    Account Name: Mustapha Salisu

    Bank Name: SmartCash

    *Allah Ubangiji Ya saka da alheri, Ya ba da iko da yalwar arziki. Ameen*
    *MUYI TAIMAKO A RAMADAN.* Akwai da yawa waɗanda suke da buƙatar taimakon abin da za suci da iyalansu, wasu ma abin buɗa-baki idan sun kai azumi wahala yake yi musu. Ka daure ka taimaki bayin Allah makusantanka da kasan suna buƙatar taimako, kaima sai Allah ya sake taimaka maka ta inda bakayi zato ba. haƙiƙa taimako yana daga cikin abin da ke sawa Allah yaso bawansa" - "Ka taimaki na ƙasa dakai da ɗan abin da zai faranta masa rai a cikin wannan wata na ramadana mai albarka, ɗan abinci ne ko ɗan kuɗin cefanen da zai rage masa raɗaɗi idan yasha ruwa, haƙiƙa za ka sami lada a gurin Allah maɗaukakin sarki" - "Kada ka raina ɗan abin da za ka bayar a matsayin taimako, wataƙila shi wanda za ka bawa ɗin kallon babba yake yi masa, wataƙila ƙila idan ka tsarkake niyyarka wajen bayarwar sai Allah ya kalleshi a matsayin babba kuma yayi maka babban sakamako dominsa. *Wanda bai samu damar taimakawa ba, Allah Ya ba shi ikon taimakawa.* _Ga masu son bada gudummawa._ Account Number: 7013349737 Account Name: Mustapha Salisu Bank Name: SmartCash *Allah Ubangiji Ya saka da alheri, Ya ba da iko da yalwar arziki. Ameen*
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 399 Vue 0 Avis
  • `WATAN ALƘUR'ANI.`

    Wato shi ramadana ba wai wata ne kaɗai na yin azumi ba, a'a wata ne na yin ibadu kala kala, musamman yawaita karatun Alƙur'ani mai girma a cikinsa"
    -
    "Kuskure ne babba kana mai azumi amma ace rana har ta fito daga mafararta kuma ta gushe ba tare da ka buɗe Alƙur'ani ka karantashi ba, haƙiƙa idan ana neman gafalallu to tabbas za a sakaka a ɗaya daga cikinsu"
    -
    Sheikh Uthaimin yake cewa: Ya kamata ga mutum a watan ramadana ya yawaita yin katatun Alƙur'ani kamar yadda sunnar Annabi ﷺ ta tabbatar da haka, domin ya kasance suna mudarasar Alƙur'ani tare da Jibril A.S a cikin kowane ramadana.
    Majmu' fatawa 20/516.

    *Manufarmu ita ce yaɗa ilimin addini mai amfani cikin sauƙi da fahimta.*

    `Manzon Allah ﷺ ya ce`
    “Duk wanda ya yi nuni zuwa ga alheri, yana da ladan kwatankwacin na mai aikata shi.” – Sahih Muslim

    Mu yi sharing domin al’umma su amfana. Allah Yasa ya zama sadaka jariya a gare mu baki ɗaya. 🤲 `Please Fallow`👇🏽

    *Whatsapp Channel*
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *Facebook*
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    _Muna Godiya_
    `Mustapha Salisu` ✍🏼
    `WATAN ALƘUR'ANI.` Wato shi ramadana ba wai wata ne kaɗai na yin azumi ba, a'a wata ne na yin ibadu kala kala, musamman yawaita karatun Alƙur'ani mai girma a cikinsa" - "Kuskure ne babba kana mai azumi amma ace rana har ta fito daga mafararta kuma ta gushe ba tare da ka buɗe Alƙur'ani ka karantashi ba, haƙiƙa idan ana neman gafalallu to tabbas za a sakaka a ɗaya daga cikinsu" - Sheikh Uthaimin yake cewa: Ya kamata ga mutum a watan ramadana ya yawaita yin katatun Alƙur'ani kamar yadda sunnar Annabi ﷺ ta tabbatar da haka, domin ya kasance suna mudarasar Alƙur'ani tare da Jibril A.S a cikin kowane ramadana. Majmu' fatawa 20/516. *Manufarmu ita ce yaɗa ilimin addini mai amfani cikin sauƙi da fahimta.* `Manzon Allah ﷺ ya ce` “Duk wanda ya yi nuni zuwa ga alheri, yana da ladan kwatankwacin na mai aikata shi.” – Sahih Muslim Mu yi sharing domin al’umma su amfana. Allah Yasa ya zama sadaka jariya a gare mu baki ɗaya. 🤲 `Please Fallow`👇🏽 *Whatsapp Channel* https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *Facebook* https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ _Muna Godiya_ `Mustapha Salisu` ✍🏼
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 134K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 410 Vue 0 Avis
  • *RAMADAN (10)*

    Ramadan wata ne mai girma da falala, wata ne da Allah Maɗaukakin Sarki Ya ke buɗe ƙofofin rahama da gafara ga bayinsa. Wata ne da ake yawaita ibada, karatun Alƙur’ani, azumi, da sauran ayyukan alheri. Don haka, ya dace musulmi ya fahimci darajar wannan wata, ya kuma shirya kansa da zuciya ɗaya domin cin moriyarsa yadda ya kamata".
    -
    "A cikin wannan wata, wajibi ne mu nisanci duk wani abu da zai rage mana lada ko ya raunana azuminmu, kamar zagi, ƙarya, gulma, hassada, da sauran munanan ɗabi’u. Azumi ba kawai hana kai daga ci da sha ba ne, a’a, yana kuma nufin kame harshe da zuciya daga aikata sabo. Duk wanda ya kiyaye hakan, to ya samu rabo mai yawa na falalar Ramadan".
    -
    "Saboda haka, mu yi ƙoƙari mu sauya halayenmu zuwa nagarta, mu ƙara kusanci ga Allah ta hanyar yawaita addu’a da neman gafara. Kada mu bari wannan wata mai albarka ya wuce ba tare da mun amfana da shi ba".
    -
    Allah Ya ba mu ikon cin gajiyar Ramadan, Ya sa mu zama cikin waɗanda za su rabauta da rahamarsa da gafararsa. Ameen.

    *Manufarmu ita ce yaɗa ilimin addini mai amfani cikin sauƙi da fahimta.*

    `Manzon Allah ﷺ ya ce`
    “Duk wanda ya yi nuni zuwa ga alheri, yana da ladan kwatankwacin na mai aikata shi.” – Sahih Muslim

    Mu yi sharing domin al’umma su amfana. Allah Yasa ya zama sadaka jariya a gare mu baki ɗaya. 🤲 `Please Fallow`👇🏽

    *Whatsapp Channel*
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *Facebook*
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    _Muna Godiya_
    `Mustapha Salisu` ✍🏼
    *RAMADAN (10)* Ramadan wata ne mai girma da falala, wata ne da Allah Maɗaukakin Sarki Ya ke buɗe ƙofofin rahama da gafara ga bayinsa. Wata ne da ake yawaita ibada, karatun Alƙur’ani, azumi, da sauran ayyukan alheri. Don haka, ya dace musulmi ya fahimci darajar wannan wata, ya kuma shirya kansa da zuciya ɗaya domin cin moriyarsa yadda ya kamata". - "A cikin wannan wata, wajibi ne mu nisanci duk wani abu da zai rage mana lada ko ya raunana azuminmu, kamar zagi, ƙarya, gulma, hassada, da sauran munanan ɗabi’u. Azumi ba kawai hana kai daga ci da sha ba ne, a’a, yana kuma nufin kame harshe da zuciya daga aikata sabo. Duk wanda ya kiyaye hakan, to ya samu rabo mai yawa na falalar Ramadan". - "Saboda haka, mu yi ƙoƙari mu sauya halayenmu zuwa nagarta, mu ƙara kusanci ga Allah ta hanyar yawaita addu’a da neman gafara. Kada mu bari wannan wata mai albarka ya wuce ba tare da mun amfana da shi ba". - Allah Ya ba mu ikon cin gajiyar Ramadan, Ya sa mu zama cikin waɗanda za su rabauta da rahamarsa da gafararsa. Ameen. *Manufarmu ita ce yaɗa ilimin addini mai amfani cikin sauƙi da fahimta.* `Manzon Allah ﷺ ya ce` “Duk wanda ya yi nuni zuwa ga alheri, yana da ladan kwatankwacin na mai aikata shi.” – Sahih Muslim Mu yi sharing domin al’umma su amfana. Allah Yasa ya zama sadaka jariya a gare mu baki ɗaya. 🤲 `Please Fallow`👇🏽 *Whatsapp Channel* https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *Facebook* https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ _Muna Godiya_ `Mustapha Salisu` ✍🏼
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 134K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 411 Vue 0 Avis
  • *ADDU’A GA MASU TAIMAKAWA CIYARWAR WATAN RAMADAN*

    Ya Allah, a wannan rana ta Juma’a mai albarka, muna roƙonka Ka saka wa duk wanda ya taimaka wajen ciyar da masu azumi da alkhairi mai yawa.

    Ya Allah, duk wanda ya bayar da wani abu domin a ciyar da masu azumi, Ka ba shi ladan azumi kamar na wanda ya yi azumin, ba tare da ka rage wa mai azumi ladansa ba.

    Ya Allah, Ka yalwata arziƙi, Ka sanya albarka a cikin dukiyoyinsu da iyalansu.

    Ka gafarta musu zunubansu, Ka biya musu bukatunsu, Ka sauƙaƙa musu duk wata damuwa.

    Ya Allah, Ka karɓi ibadunsu, Ka saka musu da Aljannatul Firdausi.

    Wanda Bai Samu Damar Taimakawa Ba, Allah Kabashi lkon Taimakawa.

    `Account details`

    Account NB:-7013349737

    Account NM:- Mustapha Salisu

    Bank Name:- SmartCash

    Allah ubangiji Yabada Iko Ameen 🤲🏼
    *ADDU’A GA MASU TAIMAKAWA CIYARWAR WATAN RAMADAN* Ya Allah, a wannan rana ta Juma’a mai albarka, muna roƙonka Ka saka wa duk wanda ya taimaka wajen ciyar da masu azumi da alkhairi mai yawa. Ya Allah, duk wanda ya bayar da wani abu domin a ciyar da masu azumi, Ka ba shi ladan azumi kamar na wanda ya yi azumin, ba tare da ka rage wa mai azumi ladansa ba. Ya Allah, Ka yalwata arziƙi, Ka sanya albarka a cikin dukiyoyinsu da iyalansu. Ka gafarta musu zunubansu, Ka biya musu bukatunsu, Ka sauƙaƙa musu duk wata damuwa. Ya Allah, Ka karɓi ibadunsu, Ka saka musu da Aljannatul Firdausi. Wanda Bai Samu Damar Taimakawa Ba, Allah Kabashi lkon Taimakawa. `Account details` Account NB:-7013349737 Account NM:- Mustapha Salisu Bank Name:- SmartCash Allah ubangiji Yabada Iko Ameen 🤲🏼
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 125 Vue 0 Avis
  • *Dayawanmu muna wasa da abubuwa guda uku.....!*

    ....... 'Yanci ......
    ....... Lafiya ......
    ....... Lokaci ......

    —Idan kanasan kasan darajar 'yanci kaje gidan yari.

    —Idan kanasan kasan darajar lafiya kaje Asibiti.

    —Idan kanasan kansan darajar lokaci kaje maqabarta.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *Dayawanmu muna wasa da abubuwa guda uku.....!* ....... 'Yanci ...... ....... Lafiya ...... ....... Lokaci ...... —Idan kanasan kasan darajar 'yanci kaje gidan yari. —Idan kanasan kasan darajar lafiya kaje Asibiti. —Idan kanasan kansan darajar lokaci kaje maqabarta. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 129 Vue 0 Avis
  • `Barka Da Shan Ruwa Yan Uwa`

    Rayuwa kamar ruwa take, Idan ka riƙe ta da ƙarfi zata zube.

    Amma idan ka sha ta da nutsuwa zata wartsakar da kai.

    Kamar yadda ruwa ke kashe ƙishir ruwa, haka kalma mai daɗi ke kashe ƙuncin zuciya.

    Kada ka manta, a wannan lokaci akwai wanda bai samu ko ɗigon ruwa ba.

    Mu gode wa Allah da ni’imar da ya bamu,

    Mu kuma tuna da waɗanda ke bukatar taimako.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    `Barka Da Shan Ruwa Yan Uwa` Rayuwa kamar ruwa take, Idan ka riƙe ta da ƙarfi zata zube. Amma idan ka sha ta da nutsuwa zata wartsakar da kai. Kamar yadda ruwa ke kashe ƙishir ruwa, haka kalma mai daɗi ke kashe ƙuncin zuciya. Kada ka manta, a wannan lokaci akwai wanda bai samu ko ɗigon ruwa ba. Mu gode wa Allah da ni’imar da ya bamu, Mu kuma tuna da waɗanda ke bukatar taimako. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 127 Vue 0 Avis
  • `Alhamdulillah, Mun ɗauki Azumi na Takwas8️⃣`

    Allah subhanahu wata'ala ya sanya mana Azumi domin mu kasance masu Taqwa.

    Idan Azumi baya Kusan taka, kusa da Allah, to kayi bincike ga Azumin ka.

    Akwai gyara acikin wannan Azumin naka.

    Mu dage ƴan uwa wajen Ganin mun zama masu kyau tata mu'amalar mu da Ubangijin mu.

    `Mustapha Salisu ✍🏼`
    `Alhamdulillah, Mun ɗauki Azumi na Takwas8️⃣` Allah subhanahu wata'ala ya sanya mana Azumi domin mu kasance masu Taqwa. Idan Azumi baya Kusan taka, kusa da Allah, to kayi bincike ga Azumin ka. Akwai gyara acikin wannan Azumin naka. Mu dage ƴan uwa wajen Ganin mun zama masu kyau tata mu'amalar mu da Ubangijin mu. `Mustapha Salisu ✍🏼`
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 131 Vue 0 Avis
  • *KUSKUREN MAI AZUMI (07)*
    -
    "Yana daga cikin kuskuren mai azumi, shine furta munanan kalamai"
    -
    "Da yawa zaka samu masu azumi, azumin nasu bai hana su munana kalamai ba, suyi ta surutu mara amfani, suyi ta furta kalaman batsa, da zage-zage, wanda kuma hakan yana daga cikin dalilan da zaisa azumin nasu ma yaƙi karɓuwa kwata-kwata"
    -
    "An sami ruwaya daga Abu Hurairata Allah ya ƙara masa yarda yace: Manzon Allah ﷺ, yace: sau da yawan mai azumi rabon azuminsa kawai shine kaɗai yunwa da ƙishir-Ruwa"
    أخرجه النسائي في ((السنن الكبرى)) (3249)، وابن ماجه

    `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.`

    *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.*

    `Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa`
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *Allah Yabamu Iko Ameen 🤲🏼*
    `Mustapha Salisu`✍🏼
    *KUSKUREN MAI AZUMI (07)* - "Yana daga cikin kuskuren mai azumi, shine furta munanan kalamai" - "Da yawa zaka samu masu azumi, azumin nasu bai hana su munana kalamai ba, suyi ta surutu mara amfani, suyi ta furta kalaman batsa, da zage-zage, wanda kuma hakan yana daga cikin dalilan da zaisa azumin nasu ma yaƙi karɓuwa kwata-kwata" - "An sami ruwaya daga Abu Hurairata Allah ya ƙara masa yarda yace: Manzon Allah ﷺ, yace: sau da yawan mai azumi rabon azuminsa kawai shine kaɗai yunwa da ƙishir-Ruwa" أخرجه النسائي في ((السنن الكبرى)) (3249)، وابن ماجه `Kuyi sharing domin al'umma su amfana.` *Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.* `Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa` 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *Allah Yabamu Iko Ameen 🤲🏼* `Mustapha Salisu`✍🏼
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 409 Vue 0 Avis
  • 🤲🏻 Ya Allah! mun miƙa kawunanmu zuwa gareka, kaine wanda ka haliccemu, wanda yasan tsarinmu da hawayenmu na ɓoye, wanda yasan dukkanin sirrikanmu, da abinda bamu furta ba.
    .
    🤲🏻 Ya Allah ka shiryar damu, kaji ƙanmu, ka gafarta mana, ka qara mana lafiya, ka amsa dukkanin addu'oinmu, sannan kuma ka azurtamu da aljannata firdausi.

    `Mustapha Salisu`✍🏼
    🤲🏻 Ya Allah! mun miƙa kawunanmu zuwa gareka, kaine wanda ka haliccemu, wanda yasan tsarinmu da hawayenmu na ɓoye, wanda yasan dukkanin sirrikanmu, da abinda bamu furta ba. . 🤲🏻 Ya Allah ka shiryar damu, kaji ƙanmu, ka gafarta mana, ka qara mana lafiya, ka amsa dukkanin addu'oinmu, sannan kuma ka azurtamu da aljannata firdausi. `Mustapha Salisu`✍🏼
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 134 Vue 1 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa