• *Karda mu manta da sunnah ta bacci..🥰*

    Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu.

    Kafin mu kwanta muyi alwala.

    Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci.

    Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi.

    Mu kwanta a bangaren dama.

    Mu karanta Ayatul kusiyu.

    Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara.

    Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta....
    *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA*

    Allah ya tashemu lafiya yan uwana🥰❤️🔐

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Karda mu manta da sunnah ta bacci..🥰* Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu. Kafin mu kwanta muyi alwala. Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci. Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi. Mu kwanta a bangaren dama. Mu karanta Ayatul kusiyu. Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara. Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta.... *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA* Allah ya tashemu lafiya yan uwana🥰❤️🔐 *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 583 المشاهدات 0 التقييمات
  • *SALLAR DARE A WATAN RAMADAN*

    Duk irin nauyin baccin da kake ji, ka daure ka tashi cikin wannan wata mai albarka.

    Ramadan ba kamar sauran watanni bane wata ne na rahama, gafara da ‘yantar da bayi daga wuta.
    Kowane dare a Ramadan, Allah na saukar da rahamarsa, yana ‘yanta bayi daga wuta.
    Shin kai zaka so ka rasa wannan falala saboda bacci?

    Ka daure ka tashi ko da raka’a biyu ne
    Ka tada iyalanka
    Ka nemi kusanci ga Allah a cikin nutsuwar dare.

    Wanda ya saba da sallar dare a Ramadan, rayuwarsa tana canzawa da yardar Allah.

    Allah yasa muna cikin masu tashi cikin dare domin yin ibada har ƙarshen rayuwarmu.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *SALLAR DARE A WATAN RAMADAN* Duk irin nauyin baccin da kake ji, ka daure ka tashi cikin wannan wata mai albarka. Ramadan ba kamar sauran watanni bane wata ne na rahama, gafara da ‘yantar da bayi daga wuta. Kowane dare a Ramadan, Allah na saukar da rahamarsa, yana ‘yanta bayi daga wuta. Shin kai zaka so ka rasa wannan falala saboda bacci? Ka daure ka tashi ko da raka’a biyu ne Ka tada iyalanka Ka nemi kusanci ga Allah a cikin nutsuwar dare. Wanda ya saba da sallar dare a Ramadan, rayuwarsa tana canzawa da yardar Allah. Allah yasa muna cikin masu tashi cikin dare domin yin ibada har ƙarshen rayuwarmu. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 165 المشاهدات 0 التقييمات
  • *MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A*


    Sheikh Uthaimin (Rh) Yace: "Ya Kai ɗan uwana ka yawaita yima Annabi salati sai imaninka ya ƙaru al'amuranka kuma suyi maka sauƙi".


    [رياض الصالحين ٥/

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A* Sheikh Uthaimin (Rh) Yace: "Ya Kai ɗan uwana ka yawaita yima Annabi salati sai imaninka ya ƙaru al'amuranka kuma suyi maka sauƙi". [رياض الصالحين ٥/ *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 162 المشاهدات 0 التقييمات
  • _*LADAN WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI LOKACIN BUDA BAKI*_

    Daga cikin Manyan aiyukan alkhairi acikin watan Ramadhana akwai ciyar da mai azumi a lokacin buda baki, Manzon Allah ﷺ ya kwadaitar da mu akan hakan sai yace:-(Wanda baima mai Azumi abin buda baki, to yana Kwatankwacin ladar sa ba tare da an rage masa wani abu a cikin ladar sa ba)

    Malamai sun sami sabani akan ma'anar ciyar da Mai Azumi lokacin buda baki, sai suka yi magana manya guda biyu kamar haka.

    1-Ka bashi kaoda mafi karancin abinda zai yi buda baki da shi, ko da Dabino ne ko ruwa ko wani abun da ke yin buda baki da shi.

    2-Wasu malamai suka ce, abinda ake nufi shine ka bashi abinci da zai yi buda baki kuma ya koshi a wannan daren da ya sha ruwan, da kuma abin da zai yi sahur da shi.

    Amma magana mafi inganci itace.

    Ko da dabino ko ruwa ka bashi yayi buda baki da shi zaka sami wannan ladar, domin wannan shine abinda zahirin hadisin ya tabbatar, Allah ne mafi sani.

    Dan haka yan uwa masu albarka mu kwadaitu wajan yin wannan aikin na alkhairi na bada abin buda baki ga masu Azumi, sobo ko dabino ko ruwan sanyi ko kono da zaka bada ga masu Azumi zai sanya ka sami ladar da babu wanda ya san adadin da sai Allah, mu dai kyautata niyyar mu da IKHLASY a cikin wannan aiki kuma ka fara da na kusa da kai kafin na nesa.

    Allah ne mafi sani.
    ‏@شرح رياض الصالحين(٥-٣١٥).

    Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    _*LADAN WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI LOKACIN BUDA BAKI*_ Daga cikin Manyan aiyukan alkhairi acikin watan Ramadhana akwai ciyar da mai azumi a lokacin buda baki, Manzon Allah ﷺ ya kwadaitar da mu akan hakan sai yace:-(Wanda baima mai Azumi abin buda baki, to yana Kwatankwacin ladar sa ba tare da an rage masa wani abu a cikin ladar sa ba) Malamai sun sami sabani akan ma'anar ciyar da Mai Azumi lokacin buda baki, sai suka yi magana manya guda biyu kamar haka. 1-Ka bashi kaoda mafi karancin abinda zai yi buda baki da shi, ko da Dabino ne ko ruwa ko wani abun da ke yin buda baki da shi. 2-Wasu malamai suka ce, abinda ake nufi shine ka bashi abinci da zai yi buda baki kuma ya koshi a wannan daren da ya sha ruwan, da kuma abin da zai yi sahur da shi. Amma magana mafi inganci itace. Ko da dabino ko ruwa ka bashi yayi buda baki da shi zaka sami wannan ladar, domin wannan shine abinda zahirin hadisin ya tabbatar, Allah ne mafi sani. Dan haka yan uwa masu albarka mu kwadaitu wajan yin wannan aikin na alkhairi na bada abin buda baki ga masu Azumi, sobo ko dabino ko ruwan sanyi ko kono da zaka bada ga masu Azumi zai sanya ka sami ladar da babu wanda ya san adadin da sai Allah, mu dai kyautata niyyar mu da IKHLASY a cikin wannan aiki kuma ka fara da na kusa da kai kafin na nesa. Allah ne mafi sani. ‏@شرح رياض الصالحين(٥-٣١٥). Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 175 المشاهدات 0 التقييمات
  • 🌼🌼

    *SAHUR*

    Manzon Allah (SAW) Yace: "Allah maɗaukakin sarki tare da mala'ikun sa suna yin salati da addu'ar alkairi ga masu tashi don suyi SAHUR a lokacin Azumi".

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    🌼🌼 *SAHUR* Manzon Allah (SAW) Yace: "Allah maɗaukakin sarki tare da mala'ikun sa suna yin salati da addu'ar alkairi ga masu tashi don suyi SAHUR a lokacin Azumi". *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 295 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Barkan Mu Da Shan Ruwa*

    Yan Uwa

    Ina wuniku

    Fatan Kunsha Ruwa Lafiya

    Yasu mama da Baba

    Karkumanta Lokachin Shan Ruwa Kyakkyawan Lokacine wajen karbar addu'a.

    Kudage kuyima Allah nachi a wannan lokacin in sha Allah buqatunku zasu biya.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Barkan Mu Da Shan Ruwa* Yan Uwa Ina wuniku Fatan Kunsha Ruwa Lafiya Yasu mama da Baba Karkumanta Lokachin Shan Ruwa Kyakkyawan Lokacine wajen karbar addu'a. Kudage kuyima Allah nachi a wannan lokacin in sha Allah buqatunku zasu biya. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 331 المشاهدات 0 التقييمات
  • *«ADDU'AR BUƊA BAKI»*

    *ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ* ‌‏
    -
    Zahabaz-Zama'u Wabtallatil-Uruqu, Wa Thabatal Ajru In sha Allah.

    Ƙishi Ya Tafi, Jijiyoyi Sun Jiƙe, Lada Ya Tabbata In Allah Ya So.

    صحيح، أبو داود : (2357)
    -
    "Sai Bayan An Buɗe Bakin Sannan Za'a Karanta Addu'ar"
    -
    Allah Ya Karɓi Ibadun Mu Baki ƊAYA

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *«ADDU'AR BUƊA BAKI»* *ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ* ‌‏ - Zahabaz-Zama'u Wabtallatil-Uruqu, Wa Thabatal Ajru In sha Allah. Ƙishi Ya Tafi, Jijiyoyi Sun Jiƙe, Lada Ya Tabbata In Allah Ya So. صحيح، أبو داود : (2357) - "Sai Bayan An Buɗe Bakin Sannan Za'a Karanta Addu'ar" - Allah Ya Karɓi Ibadun Mu Baki ƊAYA *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 373 المشاهدات 0 التقييمات
  • *MU JINJINAWA MAHAIFI.*

    Wato a kowane yanayi uba yana buƙatar jinjinawa da yabawa da kuma addu'ar alkhairi daga garemu, domin haƙiƙa kullum burinsa ya fita ya nemo mana abin da zai rufa mana asirinmu dashi baki ɗaya"
    -
    "Ya zama wajibi a kan kowane ɗa da ya yiwa mahaifinsa addu'a da fatan Allah ya saka masa da alkhairi, domin haƙiƙa uba shi ne bango wanda hatta ita kanta mahaifiyarka a jikinsa take jingina, tare da cewa itama ta cancanci addu'arka fiye da kowa"
    -
    "Duk ɗan da za kaga ya bijirewa mahaifinsa ba ya jin maganarsa ko yana ƙetare iyakarsa, ko yana yin abin da zai zubar masa da mutunci a idon duniya, to haƙiƙa wannan ba ɗan albarka bane.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *MU JINJINAWA MAHAIFI.* Wato a kowane yanayi uba yana buƙatar jinjinawa da yabawa da kuma addu'ar alkhairi daga garemu, domin haƙiƙa kullum burinsa ya fita ya nemo mana abin da zai rufa mana asirinmu dashi baki ɗaya" - "Ya zama wajibi a kan kowane ɗa da ya yiwa mahaifinsa addu'a da fatan Allah ya saka masa da alkhairi, domin haƙiƙa uba shi ne bango wanda hatta ita kanta mahaifiyarka a jikinsa take jingina, tare da cewa itama ta cancanci addu'arka fiye da kowa" - "Duk ɗan da za kaga ya bijirewa mahaifinsa ba ya jin maganarsa ko yana ƙetare iyakarsa, ko yana yin abin da zai zubar masa da mutunci a idon duniya, to haƙiƙa wannan ba ɗan albarka bane. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 641 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen🤲🏼
    0 التعليقات 0 المشاركات 374 المشاهدات 0 التقييمات
  • ❝Bakada wani makiyi lamba daya a rayuwarka, wallahi kamar laifin da kake aikatawa.❞

    ```Mustapha Salisu ✍🏼```
    ❝Bakada wani makiyi lamba daya a rayuwarka, wallahi kamar laifin da kake aikatawa.❞ ```Mustapha Salisu ✍🏼```
    0 التعليقات 0 المشاركات 124 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa