• *Karda mu manta da sunnah ta bacci..๐Ÿฅฐ*

    Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu.

    Kafin mu kwanta muyi alwala.

    Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci.

    Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi.

    Mu kwanta a bangaren dama.

    Mu karanta Ayatul kusiyu.

    Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara.

    Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta....
    *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA*

    Allah ya tashemu lafiya yan uwana๐Ÿฅฐโค๏ธ๐Ÿ”

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Karda mu manta da sunnah ta bacci..๐Ÿฅฐ* Mu tabbatar mun kakkabe shinfidarmu. Kafin mu kwanta muyi alwala. Mu karanta suratul mulk kafin muyi bacci. Karmu manta da Suratul iklas da falaq da nasi. Mu kwanta a bangaren dama. Mu karanta Ayatul kusiyu. Mu karanta ayoyin qarshe na suratul baqara. Muyi addu'a ta bacci sannan mu karanta.... *BISMIKALLAHUMMA AMUTU WA' AHYANA* Allah ya tashemu lafiya yan uwana๐Ÿฅฐโค๏ธ๐Ÿ” *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 585 Views 0 Reviews
  • *SALLAR DARE A WATAN RAMADAN*

    Duk irin nauyin baccin da kake ji, ka daure ka tashi cikin wannan wata mai albarka.

    Ramadan ba kamar sauran watanni bane wata ne na rahama, gafara da ‘yantar da bayi daga wuta.
    Kowane dare a Ramadan, Allah na saukar da rahamarsa, yana ‘yanta bayi daga wuta.
    Shin kai zaka so ka rasa wannan falala saboda bacci?

    Ka daure ka tashi ko da raka’a biyu ne
    Ka tada iyalanka
    Ka nemi kusanci ga Allah a cikin nutsuwar dare.

    Wanda ya saba da sallar dare a Ramadan, rayuwarsa tana canzawa da yardar Allah.

    Allah yasa muna cikin masu tashi cikin dare domin yin ibada har ฦ™arshen rayuwarmu.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *SALLAR DARE A WATAN RAMADAN* Duk irin nauyin baccin da kake ji, ka daure ka tashi cikin wannan wata mai albarka. Ramadan ba kamar sauran watanni bane wata ne na rahama, gafara da ‘yantar da bayi daga wuta. Kowane dare a Ramadan, Allah na saukar da rahamarsa, yana ‘yanta bayi daga wuta. Shin kai zaka so ka rasa wannan falala saboda bacci? Ka daure ka tashi ko da raka’a biyu ne Ka tada iyalanka Ka nemi kusanci ga Allah a cikin nutsuwar dare. Wanda ya saba da sallar dare a Ramadan, rayuwarsa tana canzawa da yardar Allah. Allah yasa muna cikin masu tashi cikin dare domin yin ibada har ฦ™arshen rayuwarmu. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 167 Views 0 Reviews
  • *MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A*


    Sheikh Uthaimin (Rh) Yace: "Ya Kai ษ—an uwana ka yawaita yima Annabi salati sai imaninka ya ฦ™aru al'amuranka kuma suyi maka sauฦ™i".


    [ุฑูŠุงุถ ุงู„ุตุงู„ุญูŠู† ูฅ/

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A* Sheikh Uthaimin (Rh) Yace: "Ya Kai ษ—an uwana ka yawaita yima Annabi salati sai imaninka ya ฦ™aru al'amuranka kuma suyi maka sauฦ™i". [ุฑูŠุงุถ ุงู„ุตุงู„ุญูŠู† ูฅ/ *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,883 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 164 Views 0 Reviews
  • _*LADAN WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI LOKACIN BUDA BAKI*_

    Daga cikin Manyan aiyukan alkhairi acikin watan Ramadhana akwai ciyar da mai azumi a lokacin buda baki, Manzon Allah ๏ทบ ya kwadaitar da mu akan hakan sai yace:-(Wanda baima mai Azumi abin buda baki, to yana Kwatankwacin ladar sa ba tare da an rage masa wani abu a cikin ladar sa ba)

    Malamai sun sami sabani akan ma'anar ciyar da Mai Azumi lokacin buda baki, sai suka yi magana manya guda biyu kamar haka.

    1-Ka bashi kaoda mafi karancin abinda zai yi buda baki da shi, ko da Dabino ne ko ruwa ko wani abun da ke yin buda baki da shi.

    2-Wasu malamai suka ce, abinda ake nufi shine ka bashi abinci da zai yi buda baki kuma ya koshi a wannan daren da ya sha ruwan, da kuma abin da zai yi sahur da shi.

    Amma magana mafi inganci itace.

    Ko da dabino ko ruwa ka bashi yayi buda baki da shi zaka sami wannan ladar, domin wannan shine abinda zahirin hadisin ya tabbatar, Allah ne mafi sani.

    Dan haka yan uwa masu albarka mu kwadaitu wajan yin wannan aikin na alkhairi na bada abin buda baki ga masu Azumi, sobo ko dabino ko ruwan sanyi ko kono da zaka bada ga masu Azumi zai sanya ka sami ladar da babu wanda ya san adadin da sai Allah, mu dai kyautata niyyar mu da IKHLASY a cikin wannan aiki kuma ka fara da na kusa da kai kafin na nesa.

    Allah ne mafi sani.
    ‏@ุดุฑุญ ุฑูŠุงุถ ุงู„ุตุงู„ุญูŠู†(ูฅ-ูฃูกูฅ).

    Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    _*LADAN WANDA YA CIYAR DA MAI AZUMI LOKACIN BUDA BAKI*_ Daga cikin Manyan aiyukan alkhairi acikin watan Ramadhana akwai ciyar da mai azumi a lokacin buda baki, Manzon Allah ๏ทบ ya kwadaitar da mu akan hakan sai yace:-(Wanda baima mai Azumi abin buda baki, to yana Kwatankwacin ladar sa ba tare da an rage masa wani abu a cikin ladar sa ba) Malamai sun sami sabani akan ma'anar ciyar da Mai Azumi lokacin buda baki, sai suka yi magana manya guda biyu kamar haka. 1-Ka bashi kaoda mafi karancin abinda zai yi buda baki da shi, ko da Dabino ne ko ruwa ko wani abun da ke yin buda baki da shi. 2-Wasu malamai suka ce, abinda ake nufi shine ka bashi abinci da zai yi buda baki kuma ya koshi a wannan daren da ya sha ruwan, da kuma abin da zai yi sahur da shi. Amma magana mafi inganci itace. Ko da dabino ko ruwa ka bashi yayi buda baki da shi zaka sami wannan ladar, domin wannan shine abinda zahirin hadisin ya tabbatar, Allah ne mafi sani. Dan haka yan uwa masu albarka mu kwadaitu wajan yin wannan aikin na alkhairi na bada abin buda baki ga masu Azumi, sobo ko dabino ko ruwan sanyi ko kono da zaka bada ga masu Azumi zai sanya ka sami ladar da babu wanda ya san adadin da sai Allah, mu dai kyautata niyyar mu da IKHLASY a cikin wannan aiki kuma ka fara da na kusa da kai kafin na nesa. Allah ne mafi sani. ‏@ุดุฑุญ ุฑูŠุงุถ ุงู„ุตุงู„ุญูŠู†(ูฅ-ูฃูกูฅ). Mezaka rage idan kadau hannunka Mai albarka kayi share saboda wasu su anpana musamu lada tare. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 177 Views 0 Reviews
  • ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

    *SAHUR*

    Manzon Allah (SAW) Yace: "Allah maษ—aukakin sarki tare da mala'ikun sa suna yin salati da addu'ar alkairi ga masu tashi don suyi SAHUR a lokacin Azumi".

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    ๐ŸŒผ๐ŸŒผ *SAHUR* Manzon Allah (SAW) Yace: "Allah maษ—aukakin sarki tare da mala'ikun sa suna yin salati da addu'ar alkairi ga masu tashi don suyi SAHUR a lokacin Azumi". *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 297 Views 0 Reviews
  • *Barkan Mu Da Shan Ruwa*

    Yan Uwa

    Ina wuniku

    Fatan Kunsha Ruwa Lafiya

    Yasu mama da Baba

    Karkumanta Lokachin Shan Ruwa Kyakkyawan Lokacine wajen karbar addu'a.

    Kudage kuyima Allah nachi a wannan lokacin in sha Allah buqatunku zasu biya.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Barkan Mu Da Shan Ruwa* Yan Uwa Ina wuniku Fatan Kunsha Ruwa Lafiya Yasu mama da Baba Karkumanta Lokachin Shan Ruwa Kyakkyawan Lokacine wajen karbar addu'a. Kudage kuyima Allah nachi a wannan lokacin in sha Allah buqatunku zasu biya. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 333 Views 0 Reviews
  • *«ADDU'AR BUฦŠA BAKI»*

    *ุฐูŽู‡ูŽุจูŽ ุงู„ุธู‘ูŽู…ูŽุฃู ูˆูŽุงุจู’ุชูŽู„ู‘ูŽุชู ุงู„ู’ุนูุฑููˆู‚ู ูˆูŽุซูŽุจูŽุชูŽ ุงู„ุฃูŽุฌู’ุฑู ุฅูู†ู’ ุดูŽุงุกูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู* ‌‏
    -
    Zahabaz-Zama'u Wabtallatil-Uruqu, Wa Thabatal Ajru In sha Allah.

    ฦ˜ishi Ya Tafi, Jijiyoyi Sun Jiฦ™e, Lada Ya Tabbata In Allah Ya So.

    ุตุญูŠุญุŒ ุฃุจูˆ ุฏุงูˆุฏ : (2357)
    -
    "Sai Bayan An Buษ—e Bakin Sannan Za'a Karanta Addu'ar"
    -
    Allah Ya Karษ“i Ibadun Mu Baki ฦŠAYA

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *«ADDU'AR BUฦŠA BAKI»* *ุฐูŽู‡ูŽุจูŽ ุงู„ุธู‘ูŽู…ูŽุฃู ูˆูŽุงุจู’ุชูŽู„ู‘ูŽุชู ุงู„ู’ุนูุฑููˆู‚ู ูˆูŽุซูŽุจูŽุชูŽ ุงู„ุฃูŽุฌู’ุฑู ุฅูู†ู’ ุดูŽุงุกูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู* ‌‏ - Zahabaz-Zama'u Wabtallatil-Uruqu, Wa Thabatal Ajru In sha Allah. ฦ˜ishi Ya Tafi, Jijiyoyi Sun Jiฦ™e, Lada Ya Tabbata In Allah Ya So. ุตุญูŠุญุŒ ุฃุจูˆ ุฏุงูˆุฏ : (2357) - "Sai Bayan An Buษ—e Bakin Sannan Za'a Karanta Addu'ar" - Allah Ya Karษ“i Ibadun Mu Baki ฦŠAYA *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    0 Comments 0 Shares 375 Views 0 Reviews
  • *MU JINJINAWA MAHAIFI.*

    Wato a kowane yanayi uba yana buฦ™atar jinjinawa da yabawa da kuma addu'ar alkhairi daga garemu, domin haฦ™iฦ™a kullum burinsa ya fita ya nemo mana abin da zai rufa mana asirinmu dashi baki ษ—aya"
    -
    "Ya zama wajibi a kan kowane ษ—a da ya yiwa mahaifinsa addu'a da fatan Allah ya saka masa da alkhairi, domin haฦ™iฦ™a uba shi ne bango wanda hatta ita kanta mahaifiyarka a jikinsa take jingina, tare da cewa itama ta cancanci addu'arka fiye da kowa"
    -
    "Duk ษ—an da za kaga ya bijirewa mahaifinsa ba ya jin maganarsa ko yana ฦ™etare iyakarsa, ko yana yin abin da zai zubar masa da mutunci a idon duniya, to haฦ™iฦ™a wannan ba ษ—an albarka bane.

    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *MU JINJINAWA MAHAIFI.* Wato a kowane yanayi uba yana buฦ™atar jinjinawa da yabawa da kuma addu'ar alkhairi daga garemu, domin haฦ™iฦ™a kullum burinsa ya fita ya nemo mana abin da zai rufa mana asirinmu dashi baki ษ—aya" - "Ya zama wajibi a kan kowane ษ—a da ya yiwa mahaifinsa addu'a da fatan Allah ya saka masa da alkhairi, domin haฦ™iฦ™a uba shi ne bango wanda hatta ita kanta mahaifiyarka a jikinsa take jingina, tare da cewa itama ta cancanci addu'arka fiye da kowa" - "Duk ษ—an da za kaga ya bijirewa mahaifinsa ba ya jin maganarsa ko yana ฦ™etare iyakarsa, ko yana yin abin da zai zubar masa da mutunci a idon duniya, to haฦ™iฦ™a wannan ba ษ—an albarka bane. *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallowing nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    0 Comments 0 Shares 643 Views 0 Reviews
  • *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa*
    ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
    https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/

    *NAGODE*
    *Wannan shine sabon account nawa na Facebook please kuyi fallow nawa* ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ https://www.facebook.com/share/1E5Qog7ghQ/ *NAGODE*
    WWW.FACEBOOK.COM
    Mustapha Salisu
    Mustapha Salisu. 2,508 likes · 2,978 talking about this. Ya ubangiji Allah kasadamu da alkairin duniya da lahira Ameen๐Ÿคฒ๐Ÿผ
    0 Comments 0 Shares 376 Views 0 Reviews
  • โBakada wani makiyi lamba daya a rayuwarka, wallahi kamar laifin da kake aikatawa.โž

    ```Mustapha Salisu โœ๐Ÿผ```
    โBakada wani makiyi lamba daya a rayuwarka, wallahi kamar laifin da kake aikatawa.โž ```Mustapha Salisu โœ๐Ÿผ```
    0 Comments 0 Shares 126 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa