• *_Ku yi Sahur bayin Allah akwai alheri a cikinsa._*

    _*Allah da Mala'iku suna yin addu'a ga mai yin SAHUR.*_
    *_Ku yi Sahur bayin Allah akwai alheri a cikinsa._* _*Allah da Mala'iku suna yin addu'a ga mai yin SAHUR.*_
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 123 Vue 0 Avis
  • *MU KIYAYI CIN HARAM.*

    Ɗan adam yakanci haram a nan duniya yayi zaton yaci banza ne, yana mantawa da cewa sai ya biya wannan haƙƙin a ranar ƙiyamah, malam haram haram ce ko da kuwa dukkanin mutane suna bibiyarta, yanzu da yawan mutane sunfi bibiyar haram a kan halal ɗinsu"
    -
    "Kada kaci haram kuma kayi tunanin kaci banza, haƙiƙa Allah baya taɓa yafe haƙƙin wani a kan wani, da sannu Allah ta'ala zai tasheka a ranar ƙiyamah ka biya haƙƙin wanda yake binka haƙƙi"
    -
    "Wallahi da yawan mutanenmu basa tsoron cin haram a yau, domin kuwa sunsan cewa waccen haram ce, amma duk da hakan za su bita su auka mata, sunsan cewa Allah yana gani, kuma zai tambaye su a ranar ƙiyamah, amma duk da hakan suke zakke mata, subhanallah.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    *MU KIYAYI CIN HARAM.* Ɗan adam yakanci haram a nan duniya yayi zaton yaci banza ne, yana mantawa da cewa sai ya biya wannan haƙƙin a ranar ƙiyamah, malam haram haram ce ko da kuwa dukkanin mutane suna bibiyarta, yanzu da yawan mutane sunfi bibiyar haram a kan halal ɗinsu" - "Kada kaci haram kuma kayi tunanin kaci banza, haƙiƙa Allah baya taɓa yafe haƙƙin wani a kan wani, da sannu Allah ta'ala zai tasheka a ranar ƙiyamah ka biya haƙƙin wanda yake binka haƙƙi" - "Wallahi da yawan mutanenmu basa tsoron cin haram a yau, domin kuwa sunsan cewa waccen haram ce, amma duk da hakan za su bita su auka mata, sunsan cewa Allah yana gani, kuma zai tambaye su a ranar ƙiyamah, amma duk da hakan suke zakke mata, subhanallah. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 847 Vue 0 Avis
  • 🌙 Ramadan 2026 🌙

    Ya Allah…
    Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka ɗaukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buɗe ƙofofin rahama, Ka rufe ƙofofin wuta.

    Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso.
    Da yawa daga cikin waɗanda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta.

    Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu.
    Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada.
    Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma.
    Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram.

    Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ﷺ.

    Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin ƙiyama.
    Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta.

    Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haɗa zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa.

    Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu.
    Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa.

    🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    🌙 Ramadan 2026 🌙 Ya Allah… Ga mu a gabanka, muna shiga watan da Ka ɗaukaka, wata da Ka saukar da Al-Qur’ani a cikinsa, wata da Ka buɗe ƙofofin rahama, Ka rufe ƙofofin wuta. Ya Rabbana, ba da ƙarfarmu muka iso ba, da rahamarka muka iso. Da yawa daga cikin waɗanda muka yi Ramadan tare da su bara. ba su kai wannan shekarar ba. Ka nuna mana ni’imarka, kada Ka hana mu cikakkiyar moriyarta. Ya Allah, Ka sa wannan watan ya zama sauyi a rayuwarmu. Ka tsarkake zuƙatanmu daga riya da girman kai da hassada. Ka tsare harshenmu daga ƙarya da gulma. Ka tsare idanunmu da kunnuwanmu daga haram. Ya Allah, Ka ba mu ikon azumi da tsayuwar dare cikin cikakken imani da neman lada, bisa koyarwar AnnabinKa Muhammad ﷺ. Ka sa Al-Qur’ani ya zama abokin rayuwarmu, hasken kabarinmu, mai cetonmu ranar tashin ƙiyama. Ka ba mu dacewa mu riski Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta. Ya Allah, Ka gyara mana iyalanmu, Ka haɗa zukatanmu bisa alheri, Ka wadata talakawanmu, Ka aurar da matasanmu da zawarawanmu, Ka ba marasa lafiya lafiya, Ka yaye damuwar masu damuwa. Ya Allah, idan wannan shi ne Ramadan na ƙarshe a rayuwarmu. Ka sa ya zama mafi alheri a gare mu. Idan za Ka ƙara mana tsawon rai, Ka sa mu kai Ramadan mai zuwa cikin ƙarin shiriya da tsoronKa. 🤲 Amin Ya Rabbal ‘Alamin. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 488 Vue 0 Avis
  • *WAJIBI NE NIYYAR DAUKAR AZUMIN RAMADAN.*

    Niyya tana daga cikin sharuɗɗan ingancin azumi, kuma dole Wajibi ne mutum ya yi *niyyar yin azumi kafin alfijir*.

    Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Duk wanda bai yi niyyar azumi a daren rana ba, to ba shi da azumi."* (Sunan al-Nasa’i: 2331, Abu Dawud: 2454, Tirmidhi: 730, Ibn Majah: 1700)

    Yadda Ake Yin Niyyar Azumin Ramadan.

    Ana iya yin niyyar da Zuciya ne kawai, ba lallai a furta da baki ba, amma idan ana so a faɗi, za'a ce:

    *نَوَيْتُ صَوْمَ غَدٍ مِنْ شَهْرِ رَمَضَانَ لِلَّهِ تَعَالَى*

    *"Nawaitu sawma ghadin min shahri Ramadan lillahi ta'ala."*

    Ma'ana: "Na yi niyyar azumin gobe daga watan Ramadan domin Allah Maɗaukaki."

    Ana yin wannan niyya *kafin alfijir kowace rana a Ramadan*, ko kuma a farkon wata, a yi niyyar azumin dukkan kwanakin Ramadan.

    Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa mu dace da alkhairan Ramadan! ❤️

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    *WAJIBI NE NIYYAR DAUKAR AZUMIN RAMADAN.* Niyya tana daga cikin sharuɗɗan ingancin azumi, kuma dole Wajibi ne mutum ya yi *niyyar yin azumi kafin alfijir*. Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Duk wanda bai yi niyyar azumi a daren rana ba, to ba shi da azumi."* (Sunan al-Nasa’i: 2331, Abu Dawud: 2454, Tirmidhi: 730, Ibn Majah: 1700) Yadda Ake Yin Niyyar Azumin Ramadan. Ana iya yin niyyar da Zuciya ne kawai, ba lallai a furta da baki ba, amma idan ana so a faɗi, za'a ce: *نَوَيْتُ صَوْمَ غَدٍ مِنْ شَهْرِ رَمَضَانَ لِلَّهِ تَعَالَى* *"Nawaitu sawma ghadin min shahri Ramadan lillahi ta'ala."* Ma'ana: "Na yi niyyar azumin gobe daga watan Ramadan domin Allah Maɗaukaki." Ana yin wannan niyya *kafin alfijir kowace rana a Ramadan*, ko kuma a farkon wata, a yi niyyar azumin dukkan kwanakin Ramadan. Allah ya karɓi ibadunmu, ya sa mu dace da alkhairan Ramadan! ❤️ *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 533 Vue 0 Avis
  • Idan ka tashi da niyyar alheri kuma ka aikata shi, to ka godewa Allah, domin shi ne ya shiryar da kai zuwa duk wani alheri da ka aikata, ba ƙarfin ka ba ne ya kai ka, rahamar Allah ce .
    Idan ka tashi da niyyar alheri kuma ka aikata shi, to ka godewa Allah, domin shi ne ya shiryar da kai zuwa duk wani alheri da ka aikata, ba ƙarfin ka ba ne ya kai ka, rahamar Allah ce .
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 145 Vue 0 Avis
  • 👉🏼 Idan kaji mutum yana cewa ni ba mahaukaci bane, toh hakika yana da shakka game da hankalinsa.
    👉🏼 Idan kaji mutum yana cewa ni ba mahaukaci bane, toh hakika yana da shakka game da hankalinsa.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 140 Vue 0 Avis
  • Da Dumi-Dumi: An ga jinjirin watan Ramadana a Kasar Saudiyya.

    Saboda haka, Ramadan 1447/2026 zai fara daga daren yau.

    Allah ﷻ Ya karɓi azuminmu, tsayuwar dare (qiyam) da sauran ibadunmu, kuma Ya ba mu ikon amfani da lokutan wannan wata mai albarka wajen aikata abin da Yake so. Ameen.

    *_Muyi sharing domin al'umma su amfana._*

    _Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._

    *Allah yabamu iko ameen 🤲🏼*

    _Mustapha Salisu ✍🏼_
    Da Dumi-Dumi: An ga jinjirin watan Ramadana a Kasar Saudiyya. Saboda haka, Ramadan 1447/2026 zai fara daga daren yau. Allah ﷻ Ya karɓi azuminmu, tsayuwar dare (qiyam) da sauran ibadunmu, kuma Ya ba mu ikon amfani da lokutan wannan wata mai albarka wajen aikata abin da Yake so. Ameen. *_Muyi sharing domin al'umma su amfana._* _Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._ *Allah yabamu iko ameen 🤲🏼* _Mustapha Salisu ✍🏼_
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 143 Vue 0 Avis
  • *🌙 Jinjirin Watan Ramadan 1447H 🕌*

    Assalamu alaikum dukan abokai! 🤍Yau ne a kaga jinjirin watan Ramadan, wata mai albarka da rahama. 🤲

    Allah yasa mu more azumin mu, ya gafarta mana zunubanmu, ya sa mu haɗu da daren Lailatul Qadr,

    Allah ubangiji yacika zuciyarmu da natsuwa da ibada.

    ✨ Ku yi addu’a, ku kusanci Allah, ku yi kyautatawa ga juna!

    *_Muyi sharing domin al'umma su amfana._*

    _Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._

    *Allah yabamu iko ameen 🤲🏼*

    _Mustapha Salisu ✍🏼_
    *🌙 Jinjirin Watan Ramadan 1447H 🕌* Assalamu alaikum dukan abokai! 🤍Yau ne a kaga jinjirin watan Ramadan, wata mai albarka da rahama. 🤲 Allah yasa mu more azumin mu, ya gafarta mana zunubanmu, ya sa mu haɗu da daren Lailatul Qadr, Allah ubangiji yacika zuciyarmu da natsuwa da ibada. ✨ Ku yi addu’a, ku kusanci Allah, ku yi kyautatawa ga juna! *_Muyi sharing domin al'umma su amfana._* _Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne._ *Allah yabamu iko ameen 🤲🏼* _Mustapha Salisu ✍🏼_
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 146 Vue 0 Avis
  • A lokacin da kazo duniyar nan, kai Gurgu ne baka iya tafiya. Danginka ne suke daukarka.

    Hakanan ranar da zaka bar duniyar nan su zasu daukeka su kaika gidanka na lahira.

    Kayi kokari ka Qare kwanakin da suka rage maka aduniyar nan ta hanyar cika lokutanka da salloli domin neman kusanci da mahaliccinka.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    A lokacin da kazo duniyar nan, kai Gurgu ne baka iya tafiya. Danginka ne suke daukarka. Hakanan ranar da zaka bar duniyar nan su zasu daukeka su kaika gidanka na lahira. Kayi kokari ka Qare kwanakin da suka rage maka aduniyar nan ta hanyar cika lokutanka da salloli domin neman kusanci da mahaliccinka. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 525 Vue 0 Avis
  • Idan watan Ramadan yakama Manzon Allah (ﷺ) yakasance yana nin ninka kyautarsa da sadaka da sauransu.

    Yaku yan uwa, wannan damace agaremu na mutsaya muyi tanadin ayyukan alkhairi.

    Mu yawaita kyauta da sadaka... Mu tallafawa talakawa na abinda zasu samu suyi buɗa baki dashi... Kafin shigowar wannan wata ko kuma acikin watan.

    Akwai dubban mutane wanda basuda kayan masarufin da zasuyi amfani dashi acikin wannan wata.

    *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

    _*WhatsApp Channel*_
    https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

    *_Facebook_*
    https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085

    _Ɗan Uwanku Amusulunci_
    _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    Idan watan Ramadan yakama Manzon Allah (ﷺ) yakasance yana nin ninka kyautarsa da sadaka da sauransu. Yaku yan uwa, wannan damace agaremu na mutsaya muyi tanadin ayyukan alkhairi. Mu yawaita kyauta da sadaka... Mu tallafawa talakawa na abinda zasu samu suyi buɗa baki dashi... Kafin shigowar wannan wata ko kuma acikin watan. Akwai dubban mutane wanda basuda kayan masarufin da zasuyi amfani dashi acikin wannan wata. *Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.* _*WhatsApp Channel*_ https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y *_Facebook_* https://www.facebook.com/profile.php?id=100085881057085 _Ɗan Uwanku Amusulunci_ _*Mustapha Salisu ✍🏼*_
    WHATSAPP.COM
    ADDINI NASIHA NE
    Channel • 135K followers • Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 528 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa