• 🌹🌹Ankar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa wasu mutane sunga lailatul qadr a bakwai din qarshe na ramadana, wasu kuma a goma na qarshe, sai Ma'aiki S.A.W yace : Ku lalubeshi a bakwai din qarshen.🌹🌹

    Bukhari
    🌹🌹Ankar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa wasu mutane sunga lailatul qadr a bakwai din qarshe na ramadana, wasu kuma a goma na qarshe, sai Ma'aiki S.A.W yace : Ku lalubeshi a bakwai din qarshen.🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 411 Vue 0 Avis
  • *YAU NE RANA TA KARSHE INSHA ALLAH*

    Kamar yadda sanarwa ta gabata a jiya, yau ce ranar ƙarshe ta neman taimako. Za mu yi amfani da ragowar kuɗin da ya rage mana domin ci gaba da ayyukan alkhairin da muka saba yi, Insha Allah.
    *Saboda haka daga wannan rana ta yau kada Wanda ya kara turo da gudunmawarsa.*

    Muna addu’a ga dukkan waɗanda suka taimaka, Allah Ya saka da alkhairi. Allah Ya sa kowa ya samu ladan abin da ya bayar, kuma Ya amsa wa kowa bukatarsa ta alkhairi.

    Duk mai wata bukata da yake so Allah Ya biya masa, Allah Ya biya masa. Allah Ya gafarta wa iyayenmu.

    Maza da mata masu niyyar yin aure, Allah Ya aurar da su. Masu aure kuma Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu.

    Wakilan da muka ba ragamar gudanar da wannan hidima, Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya biya musu dukkanin bukatunsu na alkhairi.

    Iyaye da suka taimaka, Allah Ya albarkaci zuriyarsu.

    Dukkan wanda ya karanta wannan saƙon kuma yana da wata bukata, Allah Ya biya masa bukatarsa.

    *اللهم آمين يا حي يا قيوم*

    ٢٤-٠٩-١٤٤٧ هـ
    13-03-2026

    *Group Admin ✍️*
    *YAU NE RANA TA KARSHE INSHA ALLAH* Kamar yadda sanarwa ta gabata a jiya, yau ce ranar ƙarshe ta neman taimako. Za mu yi amfani da ragowar kuɗin da ya rage mana domin ci gaba da ayyukan alkhairin da muka saba yi, Insha Allah. *Saboda haka daga wannan rana ta yau kada Wanda ya kara turo da gudunmawarsa.* Muna addu’a ga dukkan waɗanda suka taimaka, Allah Ya saka da alkhairi. Allah Ya sa kowa ya samu ladan abin da ya bayar, kuma Ya amsa wa kowa bukatarsa ta alkhairi. Duk mai wata bukata da yake so Allah Ya biya masa, Allah Ya biya masa. Allah Ya gafarta wa iyayenmu. Maza da mata masu niyyar yin aure, Allah Ya aurar da su. Masu aure kuma Allah Ya sanya albarka a cikin aurensu. Wakilan da muka ba ragamar gudanar da wannan hidima, Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya biya musu dukkanin bukatunsu na alkhairi. Iyaye da suka taimaka, Allah Ya albarkaci zuriyarsu. Dukkan wanda ya karanta wannan saƙon kuma yana da wata bukata, Allah Ya biya masa bukatarsa. *اللهم آمين يا حي يا قيوم* ٢٤-٠٩-١٤٤٧ هـ 13-03-2026 *Group Admin ✍️*
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 184 Vue 0 Avis
  • ⏹️KIYAYE MARTABAR AZUMI⏹️

    🌹🌹An Kar6o Daga Jabir R.A Yace :"Idan Kana Azumi,To Kunnanka Ma Yayi Azumi, Da Idonka,Da Harshenka Ga me Da Zunubai Da Laifuka, Ka Bar Cutar Da Mai Yimaka Hidima,Ka Zama Cikin Cikakkiyar Nutsuwa A Sanda Kake Azumi, Kada Yazama Lokacin Azuminka Da Wanda Ba Shiba Su Zama Duka Dayane, Muna Roqon Allah Ya Taimakemu Wajan Kiyaye Martabar Azumimmu, Da Cika Shi, Ta Hanyar Yin Azumi Da Gabbanmu, Kada Muyi Qarya,Da Laifuka,Mu Sami Nutsuwa Da Kamewa, Kada Lokacin Azumimmu Da Waninsa Suzama Duka Daya Ne.🌹🌹
    ⏹️KIYAYE MARTABAR AZUMI⏹️ 🌹🌹An Kar6o Daga Jabir R.A Yace :"Idan Kana Azumi,To Kunnanka Ma Yayi Azumi, Da Idonka,Da Harshenka Ga me Da Zunubai Da Laifuka, Ka Bar Cutar Da Mai Yimaka Hidima,Ka Zama Cikin Cikakkiyar Nutsuwa A Sanda Kake Azumi, Kada Yazama Lokacin Azuminka Da Wanda Ba Shiba Su Zama Duka Dayane, Muna Roqon Allah Ya Taimakemu Wajan Kiyaye Martabar Azumimmu, Da Cika Shi, Ta Hanyar Yin Azumi Da Gabbanmu, Kada Muyi Qarya,Da Laifuka,Mu Sami Nutsuwa Da Kamewa, Kada Lokacin Azumimmu Da Waninsa Suzama Duka Daya Ne.🌹🌹
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 180 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa yana daga mafi falalar kwanakinku itace ranar juma'a, ku yawaita yimin salati a cikinta, domin ana bujiromin da salatanku da kuke yimin.🌹🌹_

    Abu dawud ya rawaito,Albany ya inganta
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Haqiqa yana daga mafi falalar kwanakinku itace ranar juma'a, ku yawaita yimin salati a cikinta, domin ana bujiromin da salatanku da kuke yimin.🌹🌹_ Abu dawud ya rawaito,Albany ya inganta
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 179 Vue 0 Avis
  • 💧RUWAN SANYI💧

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa Abu Na Farko Da Za'a Tambayi Mutum Akansa A Ranar Alqiyama Shi ne Game Da Ni'ima,Sai Ace Masa :" Shin Bamu Baka Lafiya ba, Muka Shayar Da Kai Ruwa Mai Sanyi."🌹🌹

    Tirmizy Y Rawaito,Albany Ya Inganta
    💧RUWAN SANYI💧 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa Abu Na Farko Da Za'a Tambayi Mutum Akansa A Ranar Alqiyama Shi ne Game Da Ni'ima,Sai Ace Masa :" Shin Bamu Baka Lafiya ba, Muka Shayar Da Kai Ruwa Mai Sanyi."🌹🌹 Tirmizy Y Rawaito,Albany Ya Inganta
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 176 Vue 0 Avis
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸
    2️⃣3️⃣

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yake so a yalwata arziqinsa, kuma a kula da bayansa, to ya sada zumuncinsa.🌹🌹

    Bukhari
    🔸HADISINMU NA YAU🔸 2️⃣3️⃣ 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yake so a yalwata arziqinsa, kuma a kula da bayansa, to ya sada zumuncinsa.🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 220 Vue 0 Avis
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹

    Muslim
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Haqiqa A Cikin Aljannah Akwai Wata Qofa Ana Kiranta Rayyan, Babu Mai Shiga Aljannah Ta Cikinta Sai Masu Yin Azumi A Ranar Alqiyama, Kuma Duk Wanda Ba Su Ba Ba zai Shiga Tare Da Su Ba, Za'a ce:" Ina Masu Yin Azumi ? Sai Su Shige Tanan,Idan Na Qarshe Ya Shige,Sai A Rufe Qofar, Kuma Babu Wanda Zai Sake Shiga Tanan."🌹🌹 Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 567 Vue 0 Avis
  • 🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Aka Ambaceni A Gaban sa, Amma Bai Yimin Salati ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Watan Ramadana Ya Shigo, Kuma Har Ya Fuce Bai Yi Abin da Za'a Gafarta Masa ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Ya Riski Girman Mahaifa sa, Amma Bai Yi musu Abin da Zai Sa Ya Shiga Aljannah Ba."🌹🌹

    Tirmizi.
    🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Aka Ambaceni A Gaban sa, Amma Bai Yimin Salati ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Watan Ramadana Ya Shigo, Kuma Har Ya Fuce Bai Yi Abin da Za'a Gafarta Masa ba, Allah Ya Turmuza Hancin Wanda Ya Riski Girman Mahaifa sa, Amma Bai Yi musu Abin da Zai Sa Ya Shiga Aljannah Ba."🌹🌹 Tirmizi.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 487 Vue 0 Avis
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸2️⃣2️⃣

    _🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Nace ya Ma'aikin Allah, Kana ganin idan na dace da ganin daren lailatul qadri wacce addu'a zan yi ? Sai yace : Ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN,TUHIBBUL AFWA FA'AFU ANNI.🌹🌹_

    Ibn majah
    🔸HADISINMU NA YAU🔸2️⃣2️⃣ _🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Nace ya Ma'aikin Allah, Kana ganin idan na dace da ganin daren lailatul qadri wacce addu'a zan yi ? Sai yace : Ki ce : ALLAHUMMA INNAKA AFUWWUN,TUHIBBUL AFWA FA'AFU ANNI.🌹🌹_ Ibn majah
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 259 Vue 0 Avis
  • *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA.🟤*

    _🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Ma'aiki S.A.W ya kasance yana yin *itikafi* a gomar qarshe nanwatan ramadan.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA.🟤* _🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Ma'aiki S.A.W ya kasance yana yin *itikafi* a gomar qarshe nanwatan ramadan.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 549 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa