• โ˜˜๏ธYa Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.๐Ÿคฒ๐Ÿฝ

    ๐ŸŒน๐ŸŒนAn kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.๐ŸŒน๐ŸŒน

    Bukhari da Muslim
    โ˜˜๏ธYa Ubangiji Ina Neman Tsarinka Daga Sharrin Abinda Na Aikata Da Sharrin Abinda Ban Aikata Ba.๐Ÿคฒ๐Ÿฝ ๐ŸŒน๐ŸŒนAn kar6o daga Aby Hurairah R.A yace : Manzon Allah S.A.W yace : Dukkan ayyukan dan'adam nasa ne, amma banda azumi, Allah yace : Wannan nawa ne, kuma ni zanyi sakayya da shi.๐ŸŒน๐ŸŒน Bukhari da Muslim
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
  • ๐ŸŒน๐ŸŒนAn kar6o daga Aby Umamah R.A yace : Nace : Ya Ma'aikin Allah, ka umarce ni da wani aiki wanda idan nayi zai shigarda ni aljannah, sai yace S.A.W : Ina horarka da yin azumi, domin babu abinda yake daidai da shi.๐ŸŒน๐ŸŒน

    Ahmad
    ๐ŸŒน๐ŸŒนAn kar6o daga Aby Umamah R.A yace : Nace : Ya Ma'aikin Allah, ka umarce ni da wani aiki wanda idan nayi zai shigarda ni aljannah, sai yace S.A.W : Ina horarka da yin azumi, domin babu abinda yake daidai da shi.๐ŸŒน๐ŸŒน Ahmad
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 543 Views 0 Reviews
  • ๐ŸŒน๐ŸŒนManzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya bawa mai yin azumi abin buda baka, yanada kwatankwacin ladan mai azumin, ba kuma tare da an ragi ladan mai yin azumin da komai ba.๐ŸŒน๐ŸŒน

    Tirmizy
    ๐ŸŒน๐ŸŒนManzon Allah S.A.W yace : Duk wanda ya bawa mai yin azumi abin buda baka, yanada kwatankwacin ladan mai azumin, ba kuma tare da an ragi ladan mai yin azumin da komai ba.๐ŸŒน๐ŸŒน Tirmizy
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 709 Views 0 Reviews
  • _๐ŸŒน๐ŸŒนManzon Allah S.A.W yace : Azumi garkuwa ne daga shiga wuta, kamardai garkuwar dayanku ta yaqi.๐ŸŒน๐ŸŒน_

    Ibn Majah.
    _๐ŸŒน๐ŸŒนManzon Allah S.A.W yace : Azumi garkuwa ne daga shiga wuta, kamardai garkuwar dayanku ta yaqi.๐ŸŒน๐ŸŒน_ Ibn Majah.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 770 Views 0 Reviews
  • *Eid Al Fitr and Eid Al Adha 2026 holiday dates revealed*

    *An bayyana ranakun hutun Sallah (Eid al-Fitr da Eid al-Adha) na shekarar 2026.*

    *Eid al-Fitr 2026 ana sa ran zai kasance tsakanin ranar 19 zuwa 20 ga Maris, 2026 (gwargwadon ganin wata).*

    ๐Ÿ‘‰*Lura: Wadannan ranaku na iya ษ—an canzawa kaษ—an saboda ganin jinjirin wata a ฦ™asashe daban-daban.*
    *Eid Al Fitr and Eid Al Adha 2026 holiday dates revealed* *An bayyana ranakun hutun Sallah (Eid al-Fitr da Eid al-Adha) na shekarar 2026.* *Eid al-Fitr 2026 ana sa ran zai kasance tsakanin ranar 19 zuwa 20 ga Maris, 2026 (gwargwadon ganin wata).* ๐Ÿ‘‰*Lura: Wadannan ranaku na iya ษ—an canzawa kaษ—an saboda ganin jinjirin wata a ฦ™asashe daban-daban.*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
  • Two Killed in Deadly Pakwach Road Crash
    By Mike Rwothomio  Pakwach territorial police are investigating a fatal accident on March 17, 2026, at 9:42am at Pacer village, Panyango sub-county along the Pakwach-Wadelai-Madi Okollo district road. West Nile Regional Police Spokesperson SSP Josephine Angucia said it involved white Fuso Fighter UBA 351H driven by Opio Tonny, 30, Langi of Jinja camp, Lira city West Division, and...
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 240 Views 0 Reviews
  • Something big is coming out soon
    Something big is coming out soon
    Love
    3
    0 Comments 0 Shares 733 Views 0 Reviews
  • NDA Partners with Alur Kingdom to Combat Rising Drug and Substance Abuse
    By Mike Rwothomio The National Drug Authority , Uganda's regulatory body responsible for ensuring the quality, safety, and efficacy of medicines while promoting public health, has entered into a strategic partnership with the Alur Kingdom to address the escalating crisis of drug and substance misuse among youth in the kingdom' territories comprising 56 chiefdoms. This partnership reflects...
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
  • Zombo's Well-Known Police Officer Converts to Islam, Says 'Hope Lies in Islam'
    By Mike Rwothomio Zombo Muslim District celebrated Eid ul-Fitr with heightened joy and gratitude to Allah as SP Fred Bogere , an officer in charge Paidha Central Police Station, publicly declared his conversion to Islam. SP Bogere of Paidha Central Police Station formally entered the fold of Islam, reciting the Shahada and committing himself fully to the straight path.  This blessed event...
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa