• *📖 FALALAR SURATUL KAHF – Tunatarwa ta Jumu’a*

    Manzon Allah ﷺ ya ce:

    *“Duk wanda ya karanta Suratul Kahf a ranar Jumu’a, zai sami haske daga wannan Jumu’a zuwa Jumu’a mai zuwa.”*
    (Al-Hakim ya rawaito)

    ✅ Karanta Suratul Kahf
    ✅ Nemi haske da kariya daga fitintinu
    ✅ Yi amfani da lokacin albarka

    *Jumu’a ba ranar sakaci bace — ka amfana da ita!*

    🕌 *Jumu’a Mubarak*
    *📖 FALALAR SURATUL KAHF – Tunatarwa ta Jumu’a* Manzon Allah ﷺ ya ce: *“Duk wanda ya karanta Suratul Kahf a ranar Jumu’a, zai sami haske daga wannan Jumu’a zuwa Jumu’a mai zuwa.”* (Al-Hakim ya rawaito) ✅ Karanta Suratul Kahf ✅ Nemi haske da kariya daga fitintinu ✅ Yi amfani da lokacin albarka *Jumu’a ba ranar sakaci bace — ka amfana da ita!* 🕌 *Jumu’a Mubarak*
    0 Comments 0 Shares 841 Views 0 Reviews
  • Annabi Muhammad (SAW) yace:

    "Duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar Juma'a, Allah zai haskaka masa haske daga tsakanin Juma'o'i guda biyu."

    Ya Allah Ka ba mu ikon lazimtar karatun suratul Kahfi, Ka haskaka rayuwarmu da hasken shiriya.
    .
    .
    .

    Prophet Muhammad (SAW) said:

    "Whoever recites Surah al-Kahf on the day of Friday, Allah will shine a light for him between the two Fridays."

    O Allah, grant us the ability to be consistent in reciting Surah al-Kahf, and illuminate our lives with the light of guidance.

    Abba tarika 10 ✍️
    Annabi Muhammad (SAW) yace: "Duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar Juma'a, Allah zai haskaka masa haske daga tsakanin Juma'o'i guda biyu." Ya Allah Ka ba mu ikon lazimtar karatun suratul Kahfi, Ka haskaka rayuwarmu da hasken shiriya. . . . Prophet Muhammad (SAW) said: "Whoever recites Surah al-Kahf on the day of Friday, Allah will shine a light for him between the two Fridays." O Allah, grant us the ability to be consistent in reciting Surah al-Kahf, and illuminate our lives with the light of guidance. Abba tarika 10 ✍️
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
  • Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu 🌸

    Safiya ta waye, Alhamis ta zo — rana mai daraja.
    Mu tuna cewa Musulunci ya gina rayuwa bisa tsarki da iyaka.

    🔹 Babu soyayya tsakanin namiji da mace kafin aure.
    🔹 Duk abin da zai kai ga haram, shima haram ne.
    🔹 Soyayya ta gaskiya tana fara ne bayan aure, a cikin halal.

    Ya samari da ’yan mata, kada mu watsar da koyarwar addini don bin son zuciya.
    Abin da Allah Ya tsara shi ne mafi alheri, ko da zuciya ba ta so a farkon lokaci.

    Mu fara wannan safiya da:

    Tsarkin zuciya

    Kiyaye ido da harshe

    Neman halal da tawakkali


    Allah Ya albarkaci wannan safiyar Alhamis,
    Ya shiryar da zukatanmu, Ya kare mu daga fitina, Ya ba mu aure nagari. Ameen 🤲
    Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu 🌸 Safiya ta waye, Alhamis ta zo — rana mai daraja. Mu tuna cewa Musulunci ya gina rayuwa bisa tsarki da iyaka. 🔹 Babu soyayya tsakanin namiji da mace kafin aure. 🔹 Duk abin da zai kai ga haram, shima haram ne. 🔹 Soyayya ta gaskiya tana fara ne bayan aure, a cikin halal. Ya samari da ’yan mata, kada mu watsar da koyarwar addini don bin son zuciya. Abin da Allah Ya tsara shi ne mafi alheri, ko da zuciya ba ta so a farkon lokaci. Mu fara wannan safiya da: Tsarkin zuciya Kiyaye ido da harshe Neman halal da tawakkali Allah Ya albarkaci wannan safiyar Alhamis, Ya shiryar da zukatanmu, Ya kare mu daga fitina, Ya ba mu aure nagari. Ameen 🤲
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
  • Greater Nebbi Elders forum Launch District Committees to Drive Strategic Development
    By Mike Rwothomio The Greater Nebbi Elders Council, comprising members from the districts of Zombo, Nebbi, and Pakwach, has formally constituted and launched its district committees that run from the district to the parish level. The council gave assurances of key developmental ideas and strategies aimed at championing development in the sub-region. The constructive launch commenced at Karim...
    0 Comments 0 Shares 6K Views 0 Reviews
  • DR Congo Fans Dance In The Rain After Sealing World Cup Spot
    By Zoomer Sport | Kinshasa Delirious football fans took to the soaked streets of the capital Kinshasa and danced into the night in the rain after the Democratic Republic of Congo reached the World Cup for the first time in 52 years. Defender Axel Tuanzebe, who plays in the Premier League for Burnley, was the hero with the only goal in a 1-0 win over Jamaica after extra time in an...
    Wow
    Love
    3
    0 Comments 0 Shares 3K Views 0 Reviews
  • 2
    Apr
    Kinshasa
    Come we celebrate the victory of Black leopard as DR Congo qualified for world cup tournament.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
  • Alur Kingdom Pushes Alternative Dispute Resolution for Customary Land Issues
    By Mike Rwothomio The Alur Kingdom has issued a directive instructing its chiefs and clan elders to take a central role in mediating, reconciling, and resolving customary land conflicts among its subjects through constructive and transparent Alternative Dispute Resolution (ADR) mechanisms. The directive was conveyed by the Alur Kingdom Prime Minister (Jadipu), Prince Lawrence Opar Angala, on...
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 5K Views 0 Reviews
  • Zombo PDM Implementation Report Signals Backlog Slowing Stabilization Phase Progress
    By Mike Rwothomio Zombo District’s ongoing Parish Development Model (PDM) stabilization phase is experiencing significant delays due to a persistent Parish Revolving Fund (PRF) backlog capture. This constraint continues to hinder the timely transition of subsistence households into the money economy, according to the latest implementation update from the District Production Officer, Dr....
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
  • Zombo Boda Boda Operators Raise Fares Amid Surging Fuel Prices
    By Mike Rwothomio The Zombo District Boda Boda Association, representing over 4,000 riders across the district, has announced a sharp increase in transportation fares, citing escalating fuel costs driven by the ongoing Israel-America-Iran conflict in the Gulf region. Leaders of the association attributed the fare adjustment to significant disruptions in global oil supply chains, particularly...
    Love
    Haha
    3
    0 Comments 0 Shares 2K Views 0 Reviews
  • Something Big is coming out soon
    Something Big is coming out soon
    likes
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 1K Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa