Zoomer Africa
*๐Ÿ“– FALALAR SURATUL KAHF – Tunatarwa ta Jumu’a*

Manzon Allah ๏ทบ ya ce:

*“Duk wanda ya karanta Suratul Kahf a ranar Jumu’a, zai sami haske daga wannan Jumu’a zuwa Jumu’a mai zuwa.”*
(Al-Hakim ya rawaito)

โœ… Karanta Suratul Kahf
โœ… Nemi haske da kariya daga fitintinu
โœ… Yi amfani da lokacin albarka

*Jumu’a ba ranar sakaci bace — ka amfana da ita!*

๐Ÿ•Œ *Jumu’a Mubarak*
877 Views