Zoomer Africa
*📖 FALALAR SURATUL KAHF – Tunatarwa ta Jumu’a*

Manzon Allah ﷺ ya ce:

*“Duk wanda ya karanta Suratul Kahf a ranar Jumu’a, zai sami haske daga wannan Jumu’a zuwa Jumu’a mai zuwa.”*
(Al-Hakim ya rawaito)

✅ Karanta Suratul Kahf
✅ Nemi haske da kariya daga fitintinu
✅ Yi amfani da lokacin albarka

*Jumu’a ba ranar sakaci bace — ka amfana da ita!*

🕌 *Jumu’a Mubarak*
878 المشاهدات