🤲🏻 Ya Allah! mun miƙa kawunanmu zuwa gareka, kaine wanda ka haliccemu, wanda yasan tsarinmu da hawayenmu na ɓoye, wanda yasan dukkanin sirrikanmu, da abinda bamu furta ba.
.
🤲🏻 Ya Allah ka shiryar damu, kaji ƙanmu, ka gafarta mana, ka qara mana lafiya, ka amsa dukkanin addu'oinmu, sannan kuma ka azurtamu da aljannata firdausi.

`Mustapha Salisu`✍🏼
🤲🏻 Ya Allah! mun miƙa kawunanmu zuwa gareka, kaine wanda ka haliccemu, wanda yasan tsarinmu da hawayenmu na ɓoye, wanda yasan dukkanin sirrikanmu, da abinda bamu furta ba. . 🤲🏻 Ya Allah ka shiryar damu, kaji ƙanmu, ka gafarta mana, ka qara mana lafiya, ka amsa dukkanin addu'oinmu, sannan kuma ka azurtamu da aljannata firdausi. `Mustapha Salisu`✍🏼
Love
1
0 التعليقات 0 المشاركات 136 المشاهدات 1 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa