đŸ€ČđŸ» Ya Allah! mun miƙa kawunanmu zuwa gareka, kaine wanda ka haliccemu, wanda yasan tsarinmu da hawayenmu na ɓoye, wanda yasan dukkanin sirrikanmu, da abinda bamu furta ba.
.
đŸ€ČđŸ» Ya Allah ka shiryar damu, kaji ƙanmu, ka gafarta mana, ka qara mana lafiya, ka amsa dukkanin addu'oinmu, sannan kuma ka azurtamu da aljannata firdausi.

`Mustapha Salisu`âœđŸŒ
đŸ€ČđŸ» Ya Allah! mun miƙa kawunanmu zuwa gareka, kaine wanda ka haliccemu, wanda yasan tsarinmu da hawayenmu na ɓoye, wanda yasan dukkanin sirrikanmu, da abinda bamu furta ba. . đŸ€ČđŸ» Ya Allah ka shiryar damu, kaji ƙanmu, ka gafarta mana, ka qara mana lafiya, ka amsa dukkanin addu'oinmu, sannan kuma ka azurtamu da aljannata firdausi. `Mustapha Salisu`âœđŸŒ
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 137 Vue 1 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa