*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR [ASSABAR]*

*NASIHAR MU TA YAU*
An tambayi manzon Allah (SAW) menene girman kai, sai yace Girman kai shine wulakanta Mutane da kin karba gaskiya, ko Kuma ka dinga jin kafi kowa. idan kana da daya daga cikin wadannan to kawai ka jira shiga wuta🔥

*Ya Allah ka karemu ka hana mu aikata girman kai, ka nisanta mu dashi duniya da lahira*
*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR [ASSABAR]* *NASIHAR MU TA YAU* An tambayi manzon Allah (SAW) menene girman kai, sai yace Girman kai shine wulakanta Mutane da kin karba gaskiya, ko Kuma ka dinga jin kafi kowa. idan kana da daya daga cikin wadannan to kawai ka jira shiga wuta🔥 *Ya Allah ka karemu ka hana mu aikata girman kai, ka nisanta mu dashi duniya da lahira*
Love
2
1 التعليقات 0 المشاركات 147 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa