*ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR [ASSABAR]*
*NASIHAR MU TA YAU*
An tambayi manzon Allah (SAW) menene girman kai, sai yace Girman kai shine wulakanta Mutane da kin karba gaskiya, ko Kuma ka dinga jin kafi kowa. idan kana da daya daga cikin wadannan to kawai ka jira shiga wutaš„
*Ya Allah ka karemu ka hana mu aikata girman kai, ka nisanta mu dashi duniya da lahira*