*🕊️YAH ALLAH YAU RANAR JUMA’A CE🕊️*

*Ya Allah Mai rahama Mai jinƙai A wannan rana mai albarka muna roƙonka da zuciya ɗaya Ya Allah Ka gafarta mana zunubanmu gaba ɗaya ƙanana da manya Ka albarkaci rayuwarmu ka sanya salama da nutsuwa a zukatanmu Ka ɗaukaka darajarmu a duniya da lahira Ka yawaita arzikinki a gare mu ka kare mu daga sharrin mutane da aljanu Ka bamu ikon yawaita salati ga Annabi Muhammad ﷺ ka hada mu da shi a Aljannah Firdaus Ya Allah ka karɓi addu’o’inmu ka shigar da mu cikin rahamarka kafin mutuwarmu da bayan ta..🤲🏻🥹*
*🕊️YAH ALLAH YAU RANAR JUMA’A CE🕊️* *Ya Allah Mai rahama Mai jinƙai A wannan rana mai albarka muna roƙonka da zuciya ɗaya Ya Allah Ka gafarta mana zunubanmu gaba ɗaya ƙanana da manya Ka albarkaci rayuwarmu ka sanya salama da nutsuwa a zukatanmu Ka ɗaukaka darajarmu a duniya da lahira Ka yawaita arzikinki a gare mu ka kare mu daga sharrin mutane da aljanu Ka bamu ikon yawaita salati ga Annabi Muhammad ﷺ ka hada mu da shi a Aljannah Firdaus Ya Allah ka karɓi addu’o’inmu ka shigar da mu cikin rahamarka kafin mutuwarmu da bayan ta..🤲🏻🥹*
Love
1
0 Comments 0 Shares 146 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa