*🕊️YAH ALLAH YAU RANAR JUMA’A CE🕊️*
*Ya Allah Mai rahama Mai jinĆ™ai A wannan rana mai albarka muna roĆ™onka da zuciya É—aya Ya Allah Ka gafarta mana zunubanmu gaba É—aya Ć™anana da manya Ka albarkaci rayuwarmu ka sanya salama da nutsuwa a zukatanmu Ka É—aukaka darajarmu a duniya da lahira Ka yawaita arzikinki a gare mu ka kare mu daga sharrin mutane da aljanu Ka bamu ikon yawaita salati ga Annabi Muhammad ď·ş ka hada mu da shi a Aljannah Firdaus Ya Allah ka karÉ“i addu’o’inmu ka shigar da mu cikin rahamarka kafin mutuwarmu da bayan ta..🤲🏻🥹*