🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.🌹🌹

Bukhari da Muslim.

▶️Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.🌹🌹 Bukhari da Muslim. ▶️Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
Love
1
0 Comments 0 Shares 653 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa