đŸŒčđŸŒčManzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.đŸŒčđŸŒč

Bukhari da Muslim.

▶Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
đŸŒčđŸŒčManzon Allah S.A.W yace : Allah S.W.T yace : Ya kai dan'adam, ka ciyarda abinci, ni ma zan ciyarda kai.đŸŒčđŸŒč Bukhari da Muslim. ▶Duk wanda ya ciyarda dukiyarsa ta hanyar alkhairi, haqiqa Allah zai bude masa qofofin arziqi, kuma zai shinfida masa hanyoyin samun arziqi da albarka.
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 652 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa