🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.🌹🌹

Bukhari da Muslim
🌹🌹An kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
Love
1
0 Comments 0 Shares 634 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa