đŸŒčđŸŒčAn kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.đŸŒčđŸŒč

Bukhari da Muslim
đŸŒčđŸŒčAn kar6o daga Ibn Umar R.A yace : Haqiqa Manzon Allah S.A.W ya wajabta yin zakkar fidda kai, sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, akan kowane da ko bawa, namiji ko mace daga cikin musulmi.đŸŒčđŸŒč Bukhari da Muslim
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 641 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa