🌹🌹Ya halatta a bada zakkar fidda kai kafin lokacinta na asali, wato kafin ranar idi da kwana daya ko biyu, sabida abinda aka rawaito daga Ibn Umar R.A : Ya kasance yana bawa wadanda suke kar6a, kuma sahabbai suna bada ita kafin ranar idi da kwana daya ko biyu.🌹🌹
Bukhari