đŸŒčđŸŒčYa halatta a bada zakkar fidda kai kafin lokacinta na asali, wato kafin ranar idi da kwana daya ko biyu, sabida abinda aka rawaito daga Ibn Umar R.A : Ya kasance yana bawa wadanda suke kar6a, kuma sahabbai suna bada ita kafin ranar idi da kwana daya ko biyu.đŸŒčđŸŒč

Bukhari
đŸŒčđŸŒčYa halatta a bada zakkar fidda kai kafin lokacinta na asali, wato kafin ranar idi da kwana daya ko biyu, sabida abinda aka rawaito daga Ibn Umar R.A : Ya kasance yana bawa wadanda suke kar6a, kuma sahabbai suna bada ita kafin ranar idi da kwana daya ko biyu.đŸŒčđŸŒč Bukhari
Love
1
0 Commentaires 0 Parts 198 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa