🌹🌹An kar6o daga Abdillahi bn Abbas yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda KAI, don ta zama tsarki ga mai azumi game da wasa da batsa wadda yayi lokacin AZUMI, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai.🌹🌹
Abu Dawud.