đčđčAn kar6o daga Abdillahi bn Abbas yace : Manzon Allah S.A.W ya wajabta zakkar fidda KAI, don ta zama tsarki ga mai azumi game da wasa da batsa wadda yayi lokacin AZUMI, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai.đčđč
Abu Dawud.