• ☘️Ya Ubangiji Ka Saukarda Ni A Masauki Mai Albarka, Domin Kai Ne Mafi Alkhairin Masu Masaukai🤲

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha, to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹

    Bukhari da Muslim
    ☘️Ya Ubangiji Ka Saukarda Ni A Masauki Mai Albarka, Domin Kai Ne Mafi Alkhairin Masu Masaukai🤲 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha, to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹 Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 134 Vue 0 Avis
  • 🔸HADISINMU NA YAU🔸
    8️⃣

    🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yayi mantuwa a sanda yake azumi, sai yaci ko ya sha, to ya cigaba da azuminsa, domin Allah ne ya ciyarda shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹

    Bukhari
    🔸HADISINMU NA YAU🔸 8️⃣ 🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yayi mantuwa a sanda yake azumi, sai yaci ko ya sha, to ya cigaba da azuminsa, domin Allah ne ya ciyarda shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹 Bukhari
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 127 Vue 0 Avis
  • *🟤HADISAI IRIN WADANDA SUKA KE6ANCI WATAN RAMADANA KADAI.🟤*

    _🌹🌹Annabi S.A.W yace : Mutane Ba Za Su Gusheba A Cikin Alkhairi, Mutuqar Suna Gaggauta Yin Buda Baki.🌹🌹_

    Bukhari Da Muslim
    *🟤HADISAI IRIN WADANDA SUKA KE6ANCI WATAN RAMADANA KADAI.🟤* _🌹🌹Annabi S.A.W yace : Mutane Ba Za Su Gusheba A Cikin Alkhairi, Mutuqar Suna Gaggauta Yin Buda Baki.🌹🌹_ Bukhari Da Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 127 Vue 0 Avis
  • *☘️Ya Ubangiji Ka Taimakemu Akan Ambatonka, Da Yimaka Godiya, Da Kyautata Bautarka.🤲*

    _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, Daga Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda bai bar yin zancen qire ba, da kuma yin aiki da shi, to fa Allah ba ya buqatar ya bar abincinsa da abin shansa.🌹🌹_

    Bukhari.
    *☘️Ya Ubangiji Ka Taimakemu Akan Ambatonka, Da Yimaka Godiya, Da Kyautata Bautarka.🤲* _🌹🌹An kar6o daga Aby Hurairah R.A, Daga Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda bai bar yin zancen qire ba, da kuma yin aiki da shi, to fa Allah ba ya buqatar ya bar abincinsa da abin shansa.🌹🌹_ Bukhari.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 95K Vue 0 Avis
  • *ADDU'A GA MASU TAIMAKAWA*

    Ya Allah Mai girma da rahama, muna roƙonKa Ka saka wa duk wanda ya taimaka wajen ciyar da masu azumi da alheri mafi girma.

    Ya Allah Ka saka musu da lada mai yawa, Ka yafe musu kura-kuransu, Ka karɓi ayyukansu da niyya mai tsarki.

    Ya Allah Ka sanya albarka a dukiyoyinsu da iyalansu, Ka ƙara musu arziki mai albarka, Ka maye musu da alheri fiye da abin da suka bayar.

    Ya Allah Ka sa wannan taimako ya zama haske a gare su a cikin kabari, kuma ya zama dalilin samun rahamarka da shiga Aljanna.

    Kamar yadda suka ciyar da bayinka a watan Ramadan, Ka ciyar da su daga ni’imomin Aljanna, Ka shayar da su daga ni’imarka mai yalwa.

    Ya Allah Ka bada lafiya, Ka tsare su daga dukkan sharri, Ka sa su gama Ramadan cikin rahama da gafara.

    *Allahumma Ameen Ya Allah.🤲*
    *ADDU'A GA MASU TAIMAKAWA* Ya Allah Mai girma da rahama, muna roƙonKa Ka saka wa duk wanda ya taimaka wajen ciyar da masu azumi da alheri mafi girma. Ya Allah Ka saka musu da lada mai yawa, Ka yafe musu kura-kuransu, Ka karɓi ayyukansu da niyya mai tsarki. Ya Allah Ka sanya albarka a dukiyoyinsu da iyalansu, Ka ƙara musu arziki mai albarka, Ka maye musu da alheri fiye da abin da suka bayar. Ya Allah Ka sa wannan taimako ya zama haske a gare su a cikin kabari, kuma ya zama dalilin samun rahamarka da shiga Aljanna. Kamar yadda suka ciyar da bayinka a watan Ramadan, Ka ciyar da su daga ni’imomin Aljanna, Ka shayar da su daga ni’imarka mai yalwa. Ya Allah Ka bada lafiya, Ka tsare su daga dukkan sharri, Ka sa su gama Ramadan cikin rahama da gafara. *Allahumma Ameen Ya Allah.🤲*
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 118 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Mafi soyuwar abin sha a wajan Ma'aiki S.A.W shine abu mai zaqi kuma mai sanyi.🌹🌹_

    Tirmizy
    _🌹🌹An kar6o daga Nana A'isha R.A tace : Mafi soyuwar abin sha a wajan Ma'aiki S.A.W shine abu mai zaqi kuma mai sanyi.🌹🌹_ Tirmizy
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 113 Vue 0 Avis
  • *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA KADAI🟤*

    _🌹🌹M'aiki S.A.W tace : Haqiqa Annabi S.A.W yace : Duk wanda bai qulla niyyar yin azumiba kafin 6ullowar alfijir, to bashida azumi.🌹🌹_

    Abu Dawud.
    *🟤HADISAI IRIN NA WATAN RAMADANA KADAI🟤* _🌹🌹M'aiki S.A.W tace : Haqiqa Annabi S.A.W yace : Duk wanda bai qulla niyyar yin azumiba kafin 6ullowar alfijir, to bashida azumi.🌹🌹_ Abu Dawud.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 125 Vue 0 Avis
  • *☘️Ya Ubangiji Ka Wadatani Da Halalinka Sama Da Abinda Ka Haramta, Ka Sa Na Wadatu A Qarqashin Falalarka, Akan Na Nemi Wani Wanda Ba Kai Ba🤲*

    _🌹🌹An Kar6o Daga Sahl bn Sa'ad R.A, Haqiqa Annabi S.A.W yace : Mutane Ba Za Su Gusheba A Cikin Alkhairi, Mutuqar Suna Gaggauta Yin Buda Baki.🌹🌹_

    Bukhari Da Muslim
    *☘️Ya Ubangiji Ka Wadatani Da Halalinka Sama Da Abinda Ka Haramta, Ka Sa Na Wadatu A Qarqashin Falalarka, Akan Na Nemi Wani Wanda Ba Kai Ba🤲* _🌹🌹An Kar6o Daga Sahl bn Sa'ad R.A, Haqiqa Annabi S.A.W yace : Mutane Ba Za Su Gusheba A Cikin Alkhairi, Mutuqar Suna Gaggauta Yin Buda Baki.🌹🌹_ Bukhari Da Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 128 Vue 0 Avis
  • *🟤HADISAI IRIN WADANDA SUKA KE6ANCI WATAN RAMADANA🟤*

    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Salloli guda biyar, da sallar juma'a izuwa wata sallar juma'ar, da ramadana izuwa wani ramadana din, masu kankare zunuban tsakaninsu ne ida aka guji manya manyan zunubai.🌹🌹_

    Muslim
    *🟤HADISAI IRIN WADANDA SUKA KE6ANCI WATAN RAMADANA🟤* _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Salloli guda biyar, da sallar juma'a izuwa wata sallar juma'ar, da ramadana izuwa wani ramadana din, masu kankare zunuban tsakaninsu ne ida aka guji manya manyan zunubai.🌹🌹_ Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 131 Vue 0 Avis
  • _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha,to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹_

    Bukhari da Muslim
    _🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace : Duk wanda yana azumi sai ya mance ya ci ko ya sha,to ya cikashe azuminsa, domin Allah ne ya cida shi kuma ya shayar da shi.🌹🌹_ Bukhari da Muslim
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 156 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa