• Masha Allah Allah kakara turamana asiri all Muslim
    Masha Allah Allah kakara turamana asiri all Muslim
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 471 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    0 Comments 0 Shares 443 Views 0 Reviews
  • Love
    2
    0 Comments 0 Shares 427 Views 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 140 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 145 Views 0 Reviews
  • Love
    1
    0 Comments 0 Shares 144 Views 0 Reviews
  • Azumi makaranta ce ta haƙuri. Yunwa, ƙishirwa, gajiya, da jarrabawa duk suna koya wa bawa yadda zai daure zuciya domin Allah.

    ﴿إِنَّمَا يُوَفَّى الصَّابِرُونَ أَجْرَهُمْ بِغَيْرِ حِسَابٍ﴾
    “Lallai masu haƙuri ana ba su ladarsu ba tare da hisabi ba.”
    (Suratu Az-Zumar: 10)

    Manzon Allah ﷺ ya ce:
    “Azumi rabin haƙuri ne.”

    Azumi yana koya wa mutum daurewa
    Haƙuri ginshiƙi ne na nasara a ibada
    Ladar haƙuri ba ta da iyaka

    Idan kana azumi:
    Ka yi haƙuri da kalaman mutane
    Ka yi haƙuri da ƙuncin rayuwa
    Ka tuna duk abin da ka daure saboda Allah, lada na biye da shi
    Ramadan lokaci ne na gina haƙuri da za a ci gaba da shi har bayan azumi.

    Ya Allah, Ka ba mu haƙuri na gaskiya, Ka sanya mu cikin bayinka masu juriyar ibada, Ka karɓi ayyukanmu.
    Azumi makaranta ce ta haƙuri. Yunwa, ƙishirwa, gajiya, da jarrabawa duk suna koya wa bawa yadda zai daure zuciya domin Allah. ﴿إِنَّمَا يُوَفَّى الصَّابِرُونَ أَجْرَهُمْ بِغَيْرِ حِسَابٍ﴾ “Lallai masu haƙuri ana ba su ladarsu ba tare da hisabi ba.” (Suratu Az-Zumar: 10) Manzon Allah ﷺ ya ce: “Azumi rabin haƙuri ne.” Azumi yana koya wa mutum daurewa Haƙuri ginshiƙi ne na nasara a ibada Ladar haƙuri ba ta da iyaka Idan kana azumi: Ka yi haƙuri da kalaman mutane Ka yi haƙuri da ƙuncin rayuwa Ka tuna duk abin da ka daure saboda Allah, lada na biye da shi Ramadan lokaci ne na gina haƙuri da za a ci gaba da shi har bayan azumi. Ya Allah, Ka ba mu haƙuri na gaskiya, Ka sanya mu cikin bayinka masu juriyar ibada, Ka karɓi ayyukanmu.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 165 Views 0 Reviews
  • Kwana 19 ko 20 kacal suka rage a Ramadan…
    Ka karanta wannan a hankali…
    Wasu da muka ce musu “Ramadan Mubarak” tare, yau suna ƙasa, mu kuma muna sama.
    Ba don mun fi su alheri ba… sai don Allah Ya ba mu wata dama.
    Dama ta gyara.
    Dama ta neman gafara.
    Dama ta canza makoma.

    Yanzu ka tambayi kanka:
    Shin idan wannan ne Ramadan ɗinka na ƙarshe, kana shirye?
    ✔️ Shin Al-Qur’anin ka zai yi shaida a gare ka ko a kanka?
    ✔️ Shin sallarka ta gyaru kuwa?
    ✔️ Shin ka yafe wa wanda ya ɓata maka rai?

    Ka tuna — a ƙarshen tsere ne ake cin nasara.
    Wataƙila a cikin waɗannan kwanaki ne za a rubuta sunanka cikin ‘yantattu daga wuta.
    Wataƙila dare ɗaya ne zai sauya tarihin rayuwarka har abada.
    Kada ka bari Ramadan ya bar ka kamar yadda ya same ka.
    Ka ƙara dagewa da sallah.
    Ka rungumi Al-Qur’ani fiye da da.
    Ka tsawaita sujada — ka yi kuka ga Ubangijinka .
    Ka yafe, domin Allah Ya yafe maka.
    Domin gaskiya ita ce:
    Ba mu da tabbacin wani Ramadan bayan wannan.

    🤲🏻Ya Allah, Ka gafarta mana zunubanmu — na fili da na ɓoye. Ka karɓi azuminmu, sallolinmu da duk ibadunmu. Ka sa mu dace da Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta🤲🏻
    Kwana 19 ko 20 kacal suka rage a Ramadan… Ka karanta wannan a hankali… Wasu da muka ce musu “Ramadan Mubarak” tare, yau suna ƙasa, mu kuma muna sama. Ba don mun fi su alheri ba… sai don Allah Ya ba mu wata dama. Dama ta gyara. Dama ta neman gafara. Dama ta canza makoma. Yanzu ka tambayi kanka: Shin idan wannan ne Ramadan ɗinka na ƙarshe, kana shirye? ✔️ Shin Al-Qur’anin ka zai yi shaida a gare ka ko a kanka? ✔️ Shin sallarka ta gyaru kuwa? ✔️ Shin ka yafe wa wanda ya ɓata maka rai? Ka tuna — a ƙarshen tsere ne ake cin nasara. Wataƙila a cikin waɗannan kwanaki ne za a rubuta sunanka cikin ‘yantattu daga wuta. Wataƙila dare ɗaya ne zai sauya tarihin rayuwarka har abada. Kada ka bari Ramadan ya bar ka kamar yadda ya same ka. Ka ƙara dagewa da sallah. Ka rungumi Al-Qur’ani fiye da da. Ka tsawaita sujada — ka yi kuka ga Ubangijinka . Ka yafe, domin Allah Ya yafe maka. Domin gaskiya ita ce: Ba mu da tabbacin wani Ramadan bayan wannan. 🤲🏻Ya Allah, Ka gafarta mana zunubanmu — na fili da na ɓoye. Ka karɓi azuminmu, sallolinmu da duk ibadunmu. Ka sa mu dace da Lailatul Qadr, Ka rubuta mu cikin ‘yantattu daga wuta🤲🏻
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 177 Views 0 Reviews
  • *Daga Abi Hurairah Allah yarda dashi ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: "Lallai wani mutun ya tafi ziyarar ɗan uwansa a wata Al-Qarya daban, sai Allah ya tura masa wani Mala'ika akan hanyarsa, lokacin Mala'inkan ya isa gareshi sai ya ce: Ina zaka je"? Sai ya ce: "Zan je ziyarar dan uwana, sai Mala'ikan ya ce: "Shin zaka jene dan ƙwadayin wani abu da kakeso ya baka"? Sai ya ce: "A'a babu abinda zai kaini zuwa wajan sai dan ina son sa dan Allah kadai". Sai Mala'ikan ya ce da shi: "Ni dan Saƙon Allah ne, hakika Allah yana son ka kamar yadda kake son dan uwanka dan shi".*
    صحيح مسلم 2567
    *Daga Abi Hurairah Allah yarda dashi ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: "Lallai wani mutun ya tafi ziyarar ɗan uwansa a wata Al-Qarya daban, sai Allah ya tura masa wani Mala'ika akan hanyarsa, lokacin Mala'inkan ya isa gareshi sai ya ce: Ina zaka je"? Sai ya ce: "Zan je ziyarar dan uwana, sai Mala'ikan ya ce: "Shin zaka jene dan ƙwadayin wani abu da kakeso ya baka"? Sai ya ce: "A'a babu abinda zai kaini zuwa wajan sai dan ina son sa dan Allah kadai". Sai Mala'ikan ya ce da shi: "Ni dan Saƙon Allah ne, hakika Allah yana son ka kamar yadda kake son dan uwanka dan shi".* صحيح مسلم 2567
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 443 Views 0 Reviews
  • Muhimmancin Tsare Harshe a Ramadan

    Ya mai azumi, ka sani cewa azumi ba wai hana cin abinci da sha kawai ba ne. Azumi yana nufin ka tsare harshenka daga ƙarya, gulma, zagi, da duk abin da zai rage maka lada.
    Annabi ﷺ ya ce:
    "Duk wanda bai bar faɗin ƙarya da aikata ta ba, to Allah ba Ya da buƙatar ya bar abincinsa da shansa."
    Ramadan wata ne na tsarkake zuciya da gyara hali. Idan muka tsare harshe, muka nisanci gulma da saɓo, ladan azuminmu zai cika, kuma rahamar Allah za ta sauka a kanmu.

    Mu yawaita ambaton Allah (Subhanallah, Alhamdulillah, Allahu Akbar)
    Istigfari
    Salati ga Annabi ﷺ
    Allah Ya sa mu dace 🤲
    Muhimmancin Tsare Harshe a Ramadan Ya mai azumi, ka sani cewa azumi ba wai hana cin abinci da sha kawai ba ne. Azumi yana nufin ka tsare harshenka daga ƙarya, gulma, zagi, da duk abin da zai rage maka lada. Annabi ﷺ ya ce: "Duk wanda bai bar faɗin ƙarya da aikata ta ba, to Allah ba Ya da buƙatar ya bar abincinsa da shansa." Ramadan wata ne na tsarkake zuciya da gyara hali. Idan muka tsare harshe, muka nisanci gulma da saɓo, ladan azuminmu zai cika, kuma rahamar Allah za ta sauka a kanmu. Mu yawaita ambaton Allah (Subhanallah, Alhamdulillah, Allahu Akbar) Istigfari Salati ga Annabi ﷺ Allah Ya sa mu dace 🤲
    Love
    2
    0 Comments 0 Shares 863 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa