• 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Wace halitta ce aka halicce ta daga wuta?* 🔥

    ❤️ :- *(Aljannu)*
    🙏🏻 :- *(Mala’iku)*
    👍🏻 :- *(Mutane)*
    🥹 :- *Ban sani ba*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Wace halitta ce aka halicce ta daga wuta?* 🔥 ❤️ :- *(Aljannu)* 🙏🏻 :- *(Mala’iku)* 👍🏻 :- *(Mutane)* 🥹 :- *Ban sani ba*
    0 Commentaires 0 Parts 133 Vue 0 Avis
  • 🕊️🕊️🕊️🕊️
    *Ya Allah! Ka cika zukatanmu da ambatarka,*
    *Ka kawar da duhun damuwa daga rayuwarmu,*
    *kuma Ka daure mu da ƙaunar addininka.*

    *Amin Ya Rabbil Alamin 💞🤲🏻*
    🕊️🕊️🕊️🕊️ *Ya Allah! Ka cika zukatanmu da ambatarka,* *Ka kawar da duhun damuwa daga rayuwarmu,* *kuma Ka daure mu da ƙaunar addininka.* *Amin Ya Rabbil Alamin 💞🤲🏻*
    0 Commentaires 0 Parts 130 Vue 0 Avis
  • *█⃞☸︎⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞𖣁⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞☸︎⃞█*
    *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐*
    ⏜⏜⏜⏜⏜⏜⏜
    *⫷⧪ `FADAKARWAMU'YAU`⧪⫸*
    ⏝⏝⏝⏝⏝⏝⏝
    *█⫕⧯⫖█➻ Lokaci kamar walqiya ne; ba ya jira ka kwata-kwata. Ko dai ka ci moriyar sa nan take ko kuma ya tafi ya bar ka,sai dai kaje Anayi...☞✍︎✌︎✿*
    *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐*
    *█⫕⧯⫖█➻ Wanda fuskar mata take ba shi sha'awa mata daya ba ta isar sa. Amma wanda kyakkyawan hali yake so daya ma sai ta ishe shi...☞✍︎✌︎✿*
    *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐*
    *█⫕⧯⫖█➻ Duk lokacin da fitila ta yi sama haskenta ya fi yaduwa. Idan Allah ya daukaka ka, yi qoqari ka zamo fitila mai kawar da duhu da damuwa daga mutane....☞✍︎✌︎✿*
    *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐*
    *█⃞☸︎⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞𖣁⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞☸︎⃞█*
    *█⃞☸︎⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞𖣁⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞☸︎⃞█* *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐* ⏜⏜⏜⏜⏜⏜⏜ *⫷⧪ `FADAKARWAMU'YAU`⧪⫸* ⏝⏝⏝⏝⏝⏝⏝ *█⫕⧯⫖█➻ Lokaci kamar walqiya ne; ba ya jira ka kwata-kwata. Ko dai ka ci moriyar sa nan take ko kuma ya tafi ya bar ka,sai dai kaje Anayi...☞✍︎✌︎✿* *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐* *█⫕⧯⫖█➻ Wanda fuskar mata take ba shi sha'awa mata daya ba ta isar sa. Amma wanda kyakkyawan hali yake so daya ma sai ta ishe shi...☞✍︎✌︎✿* *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐* *█⫕⧯⫖█➻ Duk lokacin da fitila ta yi sama haskenta ya fi yaduwa. Idan Allah ya daukaka ka, yi qoqari ka zamo fitila mai kawar da duhu da damuwa daga mutane....☞✍︎✌︎✿* *⊏⊡⊐━═♥︎═━⊰⍟⊱━═♥︎═━⊏⊡⊐* *█⃞☸︎⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞𖣁⃞█⃞⧯⃞⧯⃞⧯⃞█⃞☸︎⃞█*
    0 Commentaires 0 Parts 599 Vue 0 Avis
  • 🍁 A yau Allah Ya ba ka sabon numfashi, sabuwar rana, da sabuwar dama.

    🍁 Ba kawai Lahadi ta yau da kullum ba ce.
    Takarda ce fari da Allah Ya ba ka domin ka sake rubuta labarinka tare da Shi.

    🍁 Wataƙila kana gajiya, kana shakka, kana fama da kanka…

    🍁 Amma ka tuna: idan Allah Ya bar ka ka buɗe idanuwanka da safiyar nan, to har yanzu Yana ganin wani alheri, wani tsarki a cikinka.

    🍁 Don haka ka gode Masa, ko da ba ka da duk abin da kake so.
    👉 Ka ce Alhamdulillah kan abin da kake da shi.
    👉 Ka ce Astaghfirullah kan abin da kake son gyarawa.

    🍁 Domin tsakanin waɗannan kalmomi biyu ne mabuɗin farin cikin ruhaniya yake. 🤍🤲
    *Kar ku manta 🙏🏻🥹 PLEASE*
    💖 🌐 📩 📤 📱
    ˡᶦᵏᵉ ᶠᵒˡˡᵒʷ ˢᵃᵛᵉ ˢʰᵃʳᵉ ˢᵗᵃᵗᵘˢ
    🍁 A yau Allah Ya ba ka sabon numfashi, sabuwar rana, da sabuwar dama. 🍁 Ba kawai Lahadi ta yau da kullum ba ce. Takarda ce fari da Allah Ya ba ka domin ka sake rubuta labarinka tare da Shi. 🍁 Wataƙila kana gajiya, kana shakka, kana fama da kanka… 🍁 Amma ka tuna: idan Allah Ya bar ka ka buɗe idanuwanka da safiyar nan, to har yanzu Yana ganin wani alheri, wani tsarki a cikinka. 🍁 Don haka ka gode Masa, ko da ba ka da duk abin da kake so. 👉 Ka ce Alhamdulillah kan abin da kake da shi. 👉 Ka ce Astaghfirullah kan abin da kake son gyarawa. 🍁 Domin tsakanin waɗannan kalmomi biyu ne mabuɗin farin cikin ruhaniya yake. 🤍🤲 *Kar ku manta 🙏🏻🥹 PLEASE* 💖 🌐 📩 📤 📱 ˡᶦᵏᵉ ᶠᵒˡˡᵒʷ ˢᵃᵛᵉ ˢʰᵃʳᵉ ˢᵗᵃᵗᵘˢ
    0 Commentaires 0 Parts 442 Vue 0 Avis
  • *Yaa Allah 🤲😪.*
    *"A duk lokacin da shaiɗan ya tisa ƙeyar mu izuwa ga saɓon ka, ya Allah ka kawar damu daga kan hanyar da ya ɗora mu a kanta, ka kuma ɗora mu a kan hanyar da zamu saɓa masa amen🤲🏻"*
    *Kar ku manta 🙏🏻🥹 PLEASE*
    💖 🌐 📩 📤 📱
    ˡᶦᵏᵉ ᶠᵒˡˡᵒʷ ˢᵃᵛᵉ ˢʰᵃʳᵉ ˢᵗᵃᵗᵘˢ
    *Yaa Allah 🤲😪.* *"A duk lokacin da shaiɗan ya tisa ƙeyar mu izuwa ga saɓon ka, ya Allah ka kawar damu daga kan hanyar da ya ɗora mu a kanta, ka kuma ɗora mu a kan hanyar da zamu saɓa masa amen🤲🏻"* *Kar ku manta 🙏🏻🥹 PLEASE* 💖 🌐 📩 📤 📱 ˡᶦᵏᵉ ᶠᵒˡˡᵒʷ ˢᵃᵛᵉ ˢʰᵃʳᵉ ˢᵗᵃᵗᵘˢ
    0 Commentaires 0 Parts 463 Vue 0 Avis
  • *🌤️ Nasiha ta Safiyar Asabar* 🌤️

    *Ka fara wannan safiyar da godiya ga Allah. Idan har ka farka lafiya, ka sani cewa akwai sabuwar dama a gabanka don ka kusanci Allah, ka gyara kuskuren jiya, ka ƙara sadaka, ka yawaita istighfari, ka faranta wa wani rai.*

    🕊️ *Asabar rana ce ta shiri – ka tsara makoma da addu’a, ka rike Littafin Allah da zuciya tsarkaka, ka kasance mai alkhairi ga kanka da sauran mutane.*

    💎 “Duk wani numfashi da kake sha, wata sabuwar dama ce daga Allah – kada ka ɓatar da ita.”

    🕌 Allah ya albarkaci safiyarka da natsuwa, lafiya da imani mai ƙarfi. Ameen.
    *🌤️ Nasiha ta Safiyar Asabar* 🌤️ *Ka fara wannan safiyar da godiya ga Allah. Idan har ka farka lafiya, ka sani cewa akwai sabuwar dama a gabanka don ka kusanci Allah, ka gyara kuskuren jiya, ka ƙara sadaka, ka yawaita istighfari, ka faranta wa wani rai.* 🕊️ *Asabar rana ce ta shiri – ka tsara makoma da addu’a, ka rike Littafin Allah da zuciya tsarkaka, ka kasance mai alkhairi ga kanka da sauran mutane.* 💎 “Duk wani numfashi da kake sha, wata sabuwar dama ce daga Allah – kada ka ɓatar da ita.” 🕌 Allah ya albarkaci safiyarka da natsuwa, lafiya da imani mai ƙarfi. Ameen.
    0 Commentaires 0 Parts 137 Vue 0 Avis
  • MANZON ALLAH YA YI GASKIYA!

    Wato in mutum yana kallon yadda lamarin al'ummarmu yake tafiya bisa doron kwaikwayon turawan yamma a kan al'adunsu da aƙidunsu da suka ci karo da musulunci, zai ƙara sakankacewa cewa lallai Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama mai gaskiya ne kuma abin gasgatawa. Ya faɗa a cikin hadisi ingantacce cewa: Lallai za ku bi tafarkin waɗanda suka gabace ku ɗani bayan ɗani, kamu bayan kamu, ko da kuwa sun shiga ramin damo ne za ku shiga ku ma. Sahabbai suka ce ya Ma'aikin Allah (kana nufin) Yahudu da Nasara? Yace: to su wa? Bukhari da Muslim suka rawaito shi.
    A yau mun wayi gari da kwaikwayon waɗannan mutane ta fuskoki daban-daban, mafi muni shi ne ayyukansu da suka ƙunshi aƙidun ɓata da cin karo da shari'ar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallama.
    Bikin zagayowar ranar haihuwa ya zamo mana ruwan dare, taya su murnar bikin kirsimeti ya zama alama ta nuna son zaman lafiya da sanin yakamata wurin wasu, zuwa bukukuwan murnar sabuwar shekara kuwa yanzu kai ka ce wata alama ce ta wayewa, sannu a hankali tana mamayarmu in da za ka ga wanda ba ka zata ba shi ma ya tafi wannan bukukuwan, ba manya ba yara!

    Anya muna hankaltar me hakan ke nufi kuwa? Me muke ƙoƙarin ɗora yaranmu a kai ke nan? Shin duk damar nishaɗi da addininmu ya ba mu ba ta ishe mu ba ne sai mun ƙaro da ta su? Me muke so mu cimma?

    🖊Zainab Ja'afar Mahmud
    11th Rajab 1447A.H
    1st Jan 2026
    MANZON ALLAH YA YI GASKIYA! Wato in mutum yana kallon yadda lamarin al'ummarmu yake tafiya bisa doron kwaikwayon turawan yamma a kan al'adunsu da aƙidunsu da suka ci karo da musulunci, zai ƙara sakankacewa cewa lallai Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama mai gaskiya ne kuma abin gasgatawa. Ya faɗa a cikin hadisi ingantacce cewa: Lallai za ku bi tafarkin waɗanda suka gabace ku ɗani bayan ɗani, kamu bayan kamu, ko da kuwa sun shiga ramin damo ne za ku shiga ku ma. Sahabbai suka ce ya Ma'aikin Allah (kana nufin) Yahudu da Nasara? Yace: to su wa? Bukhari da Muslim suka rawaito shi. A yau mun wayi gari da kwaikwayon waɗannan mutane ta fuskoki daban-daban, mafi muni shi ne ayyukansu da suka ƙunshi aƙidun ɓata da cin karo da shari'ar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallama. Bikin zagayowar ranar haihuwa ya zamo mana ruwan dare, taya su murnar bikin kirsimeti ya zama alama ta nuna son zaman lafiya da sanin yakamata wurin wasu, zuwa bukukuwan murnar sabuwar shekara kuwa yanzu kai ka ce wata alama ce ta wayewa, sannu a hankali tana mamayarmu in da za ka ga wanda ba ka zata ba shi ma ya tafi wannan bukukuwan, ba manya ba yara! Anya muna hankaltar me hakan ke nufi kuwa? Me muke ƙoƙarin ɗora yaranmu a kai ke nan? Shin duk damar nishaɗi da addininmu ya ba mu ba ta ishe mu ba ne sai mun ƙaro da ta su? Me muke so mu cimma? 🖊Zainab Ja'afar Mahmud 11th Rajab 1447A.H 1st Jan 2026
    0 Commentaires 0 Parts 517 Vue 0 Avis
  • *🕊️ Addu’ar Jumu’a Mai Albarka 🕊️*

    *Ya Allah! Ka sa wannan Jumu’a ta zama makasudin albarka a rayuwarmu. Ka yafe mana kura-kuranmu, ka tsarkake zukatanmu, ka azurta mu da halal mai albarka, ka kare mu daga sharri da fitina, ka sa mu cikin bayinka masu tsira a Duniya da Lahira. Ameen 🤲🏻*

    *Jumu’ah Mubarak 🌸*
    *🕊️ Addu’ar Jumu’a Mai Albarka 🕊️* *Ya Allah! Ka sa wannan Jumu’a ta zama makasudin albarka a rayuwarmu. Ka yafe mana kura-kuranmu, ka tsarkake zukatanmu, ka azurta mu da halal mai albarka, ka kare mu daga sharri da fitina, ka sa mu cikin bayinka masu tsira a Duniya da Lahira. Ameen 🤲🏻* *Jumu’ah Mubarak 🌸*
    0 Commentaires 0 Parts 148 Vue 0 Avis
  • *"Kada ka damu idan abubuwa basa tafiya da sauri kamar yadda kake so. Komai yana zuwa a lokacin da Allah ya tsara. Rayuwa ba gasa bace, hanya ce. Kowanne mutum na da lokacinsa. Ka kasance mai haƙuri, ka ci gaba da yi wa kanka addu'a, domin komai zai zo daidai a lokacin da ya fi dacewa."*

    🌿 *Ka yarda da tafiyar Allah, ka yi nisa da zuciya mai shakkar ƙaddara.*
    *"Kada ka damu idan abubuwa basa tafiya da sauri kamar yadda kake so. Komai yana zuwa a lokacin da Allah ya tsara. Rayuwa ba gasa bace, hanya ce. Kowanne mutum na da lokacinsa. Ka kasance mai haƙuri, ka ci gaba da yi wa kanka addu'a, domin komai zai zo daidai a lokacin da ya fi dacewa."* 🌿 *Ka yarda da tafiyar Allah, ka yi nisa da zuciya mai shakkar ƙaddara.*
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 163 Vue 0 Avis
  • MAHANGA

    Wadatar zuci babbar kariya ce ga zuciya ga barin kwaɗayi da kuma hauma-hauma. Domin inda kwaɗayi, to da wulakanci, inji Malam Bahaushe.
    MAHANGA Wadatar zuci babbar kariya ce ga zuciya ga barin kwaɗayi da kuma hauma-hauma. Domin inda kwaɗayi, to da wulakanci, inji Malam Bahaushe.
    Love
    1
    0 Commentaires 0 Parts 178 Vue 0 Avis
Zoomer Africa https://zoomer.africa