• *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ASSABAR]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    ```Tantabara ta tambayi Aku wai me yasa kullum kake daure a cikin keji, sai yace saboda ina yawan magana. Dan uwa ko yawan magana baisa an daureka ba watarana zai sa kayi karya, ita kuma karya haramun ce.

    *Ya Allah ka karemu daga surutun banza mara amfani, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ASSABAR]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Tantabara ta tambayi Aku wai me yasa kullum kake daure a cikin keji, sai yace saboda ina yawan magana. Dan uwa ko yawan magana baisa an daureka ba watarana zai sa kayi karya, ita kuma karya haramun ce. *Ya Allah ka karemu daga surutun banza mara amfani, Amin ya hayyu ya Qayyum🤲*
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 128 المشاهدات 0 التقييمات
  • Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/K3aShlBcNdA4kBJw1bgKr9?mode=gi_t

    .Ga mai Bukatar Wa'azin malam Ahmad tijjani Yusuf Guruntum Yayi Joining Group Nan 👇
    Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/K3aShlBcNdA4kBJw1bgKr9?mode=gi_t .Ga mai Bukatar Wa'azin malam Ahmad tijjani Yusuf Guruntum Yayi Joining Group Nan 👇
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 487 المشاهدات 0 التقييمات
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (KARATUN RUFEWA)
    📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Laifin daɗi ƙarewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da yamma a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

    📺. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/nnOZAU1i9xA

    📻. Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (KARATUN RUFEWA) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Laifin daɗi ƙarewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da yamma a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. 📺. Domin Kallon Video https://youtu.be/nnOZAU1i9xA 📻. Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 535 المشاهدات 0 التقييمات
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (KARATUN RUFEWA)
    📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

    _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

    Laifin daɗi ƙarewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da Asuba a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

    📺. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/_ndvUmwWqXo

    📻. Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (KARATUN RUFEWA) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_ Laifin daɗi ƙarewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da Asuba a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. 📺. Domin Kallon Video https://youtu.be/_ndvUmwWqXo 📻. Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam.
    Love
    1
    0 التعليقات 0 المشاركات 549 المشاهدات 0 التقييمات
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN YAMMA)
    📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratu Faɗir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

    📺. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/RzuNsap0Fy8

    📻. Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN YAMMA) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratu Faɗir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. 📺. Domin Kallon Video https://youtu.be/RzuNsap0Fy8 📻. Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    Love
    2
    1 التعليقات 0 المشاركات 672 المشاهدات 0 التقييمات
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN ASUBA)
    📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖

    _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

    📺. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/76EXFq4IXPg

    📻. Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN ASUBA) 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. 📺. Domin Kallon Video https://youtu.be/76EXFq4IXPg 📻. Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    Love
    2
    1 التعليقات 0 المشاركات 551 المشاهدات 0 التقييمات
  • *💥Gyara kayan ka💥*
    _Ita Duniya kamar gona ce; duk abinda ka shuka shine zaka girba a lahira, ko ka shuka alkhairi, ko kuma ka shuka sharri, za6i ya rage gareka._
    *💥Gyara kayan ka💥* _Ita Duniya kamar gona ce; duk abinda ka shuka shine zaka girba a lahira, ko ka shuka alkhairi, ko kuma ka shuka sharri, za6i ya rage gareka._
    Love
    2
    1 التعليقات 0 المشاركات 148 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.*

    "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan.

    Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka
    👇👇👇
    *Naira dubu Arba'in, #40,000*

    Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🤲

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name*
    Opay

    *Name*
    Shamsu Muhammad
    *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.* "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan. Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka 👇👇👇 *Naira dubu Arba'in, #40,000* Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🤲 *Account Number* 7060902016 *Bank Name* Opay *Name* Shamsu Muhammad
    Love
    2
    1 التعليقات 0 المشاركات 151 المشاهدات 0 التقييمات
  • *ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]*

    *NASIHARMU TA YAU*
    💥Gwargwadon hassadar ka, gwargwadon talaucin ka. Iya bakin cikin ka akan ni'imar da Allah yayi ma wani iya ciwon zuciyar ka, Za6i ya rage naka.

    *Ya Allah ka karemu daga cutar hassada, ka bamu wadatar zuci akan ni'imar da ka bamu🕌🕋📿*
    *ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]* *NASIHARMU TA YAU* 💥Gwargwadon hassadar ka, gwargwadon talaucin ka. Iya bakin cikin ka akan ni'imar da Allah yayi ma wani iya ciwon zuciyar ka, Za6i ya rage naka. *Ya Allah ka karemu daga cutar hassada, ka bamu wadatar zuci akan ni'imar da ka bamu🕌🕋📿*
    Love
    2
    1 التعليقات 0 المشاركات 511 المشاهدات 0 التقييمات
  • *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.*

    "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan.

    Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka
    👇👇👇
    *Naira dubu Arba'in, #40,000*

    Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🤲

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name*
    Opay

    *Name*
    Shamsu Muhammad
    *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.* "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan. Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka 👇👇👇 *Naira dubu Arba'in, #40,000* Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🤲 *Account Number* 7060902016 *Bank Name* Opay *Name* Shamsu Muhammad
    Love
    likes
    3
    2 التعليقات 0 المشاركات 232 المشاهدات 0 التقييمات
Zoomer Africa https://zoomer.africa