• *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ASSABAR]*

    *NASIHAR MU TA YAU*
    ```Tantabara ta tambayi Aku wai me yasa kullum kake daure a cikin keji, sai yace saboda ina yawan magana. Dan uwa ko yawan magana baisa an daureka ba watarana zai sa kayi karya, ita kuma karya haramun ce.

    *Ya Allah ka karemu daga surutun banza mara amfani, Amin ya hayyu ya Qayyum🀲*
    *ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [ASSABAR]* *NASIHAR MU TA YAU* ```Tantabara ta tambayi Aku wai me yasa kullum kake daure a cikin keji, sai yace saboda ina yawan magana. Dan uwa ko yawan magana baisa an daureka ba watarana zai sa kayi karya, ita kuma karya haramun ce. *Ya Allah ka karemu daga surutun banza mara amfani, Amin ya hayyu ya Qayyum🀲*
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 130 Views 0 Reviews
  • Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/K3aShlBcNdA4kBJw1bgKr9?mode=gi_t

    .Ga mai Bukatar Wa'azin malam Ahmad tijjani Yusuf Guruntum Yayi Joining Group Nan πŸ‘‡
    Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/K3aShlBcNdA4kBJw1bgKr9?mode=gi_t .Ga mai Bukatar Wa'azin malam Ahmad tijjani Yusuf Guruntum Yayi Joining Group Nan πŸ‘‡
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 489 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (KARATUN RUFEWA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Laifin daΙ—i Ζ™arewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da yamma a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

    πŸ“Ί. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/nnOZAU1i9xA

    πŸ“». Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (KARATUN RUFEWA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Laifin daΙ—i Ζ™arewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da yamma a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. πŸ“Ί. Domin Kallon Video https://youtu.be/nnOZAU1i9xA πŸ“». Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 537 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (KARATUN RUFEWA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

    Laifin daΙ—i Ζ™arewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da Asuba a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

    πŸ“Ί. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/_ndvUmwWqXo

    πŸ“». Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (KARATUN RUFEWA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_ Laifin daΙ—i Ζ™arewa! Yau Laraba 15/Ramadan/1447AH Malam ya rufe Tafsirin da yake gabatarwa da Asuba a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. πŸ“Ί. Domin Kallon Video https://youtu.be/_ndvUmwWqXo πŸ“». Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam.
    Love
    1
    0 Comments 0 Shares 551 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN YAMMA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratu FaΙ—ir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi.

    πŸ“Ί. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/RzuNsap0Fy8

    πŸ“». Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN YAMMA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratu FaΙ—ir, a Masjidud Da'awah dake nan cikin garin Bauchi. πŸ“Ί. Domin Kallon Video https://youtu.be/RzuNsap0Fy8 πŸ“». Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Ku Cigaba Da Kasancewa damu Domin Samun Karatukkan Malam.
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 674 Views 0 Reviews
  • RAMADAN TAFSEER 2026
    (TAFSIRIN ASUBA)
    πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–

    _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_

    Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.

    πŸ“Ί. Domin Kallon Video
    https://youtu.be/76EXFq4IXPg

    πŸ“». Domin Sauraron Audio
    https://t.me/Sautulqurantv

    Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    RAMADAN TAFSEER 2026 (TAFSIRIN ASUBA) πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– _Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar Yau Talata 14/Ramadan/1447 cikin Suratul A'araf, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. πŸ“Ί. Domin Kallon Video https://youtu.be/76EXFq4IXPg πŸ“». Domin Sauraron Audio https://t.me/Sautulqurantv Kucigaba da Kasancewa damu Domin Samun Karatukan Malam
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 553 Views 0 Reviews
  • *πŸ’₯Gyara kayan kaπŸ’₯*
    _Ita Duniya kamar gona ce; duk abinda ka shuka shine zaka girba a lahira, ko ka shuka alkhairi, ko kuma ka shuka sharri, za6i ya rage gareka._
    *πŸ’₯Gyara kayan kaπŸ’₯* _Ita Duniya kamar gona ce; duk abinda ka shuka shine zaka girba a lahira, ko ka shuka alkhairi, ko kuma ka shuka sharri, za6i ya rage gareka._
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 150 Views 0 Reviews
  • *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.*

    "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan.

    Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka
    πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
    *Naira dubu Arba'in, #40,000*

    Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🀲

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name*
    Opay

    *Name*
    Shamsu Muhammad
    *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.* "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan. Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ *Naira dubu Arba'in, #40,000* Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🀲 *Account Number* 7060902016 *Bank Name* Opay *Name* Shamsu Muhammad
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 153 Views 0 Reviews
  • *ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]*

    *NASIHARMU TA YAU*
    πŸ’₯Gwargwadon hassadar ka, gwargwadon talaucin ka. Iya bakin cikin ka akan ni'imar da Allah yayi ma wani iya ciwon zuciyar ka, Za6i ya rage naka.

    *Ya Allah ka karemu daga cutar hassada, ka bamu wadatar zuci akan ni'imar da ka bamuπŸ•ŒπŸ•‹πŸ“Ώ*
    *ASSALAMU ALAIKUM, BARKAN MU DA SAFIYAR YAU [JUMA'A]* *NASIHARMU TA YAU* πŸ’₯Gwargwadon hassadar ka, gwargwadon talaucin ka. Iya bakin cikin ka akan ni'imar da Allah yayi ma wani iya ciwon zuciyar ka, Za6i ya rage naka. *Ya Allah ka karemu daga cutar hassada, ka bamu wadatar zuci akan ni'imar da ka bamuπŸ•ŒπŸ•‹πŸ“Ώ*
    Love
    2
    1 Comments 0 Shares 513 Views 0 Reviews
  • *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.*

    "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan.

    Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka
    πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
    *Naira dubu Arba'in, #40,000*

    Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🀲

    *Account Number*
    7060902016

    *Bank Name*
    Opay

    *Name*
    Shamsu Muhammad
    *Assalamu alaikum, warahmatullah wabarakatuhu.* "Yan uwa masu albarka muna yi maku fatan alkhairi da godiya ta musamman akan wannan aiki na taimako da kuka yi Allah ya saka muku da alkhairi ya biyamuku bukatun ku na alkhairi Alfarma wannan wata na Ramadan. Taimakon da muka nema an samu kudi kamar haka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ *Naira dubu Arba'in, #40,000* Har yanzu dai kofa a bude take muna kara neman taimako ga Allah sannan kuma gareku, Allah ya bada ikon taimakawa Amin ya hayyu ya qayyum🀲 *Account Number* 7060902016 *Bank Name* Opay *Name* Shamsu Muhammad
    Love
    likes
    3
    2 Comments 0 Shares 234 Views 0 Reviews
Zoomer Africa https://zoomer.africa